Verb
- buga ko doka
- An makawa ɓarawo sanda.
Harafi / Pronoun
Pronoun |
Pronoun |
- harafi mai danganta abu ga abokin magana namiji. <> you, your (masc.)
- Na kawo maka littafinka <> I brought you (m) your book.
- and indeed, we are able to show you what we have promised them. <> kuma lalle ne mu haƙiƙa masu iyawa ne a kan mu nuna maka abin da muke yi musu wa'adi da shi. = [ 23:95 ] mu masu iyawa ne a kan mu nuna maka abin da muka yi masu wa'adi da shi. --Qur'an 23:95