- See also zurman
Verb
- to put a hand or foot into something (e.g., like a pocket or hole). <> sa ko cusa ko danna hannu ko wani abu cikin aljuhu ko wani abu.
- sheƙa
- Ya zurma a guje.
- collapse (e.g., a well, wall, roof).
- See also zurɓa
Glosbe's example sentences of zurma
- zurma. <> gourd plant.
- Ta wajen yin amfani da littattafan bincike da kake da su, ka nemi ƙarin bayani game da (1) yadda fasalin zurma take, da (2) ma’anar tsummokaran da sarkin Nineba ya saka ya kuma zauna a cikin toka. <> Using research materials at your disposal, find out something about (1) the appearance and characteristics of a bottle-gourd plant, and (2) the significance of the king of Nineveh’s covering himself with sackcloth and sitting down in ashes.
- Jehobah ya yi amfani da ‘zurma’ ya koya wa Yunana darasi game da jin ƙai.—Yunana 4:1, 6. <> Jehovah uses “a bottle-gourd plant” to teach Jonah a lesson in mercy.—Jonah 4:1, 6.