Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/16

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Quran/3/15 > Quran/3/16 > Quran/3/17
ٱلَّذِينَ يَقُولُونَ رَبَّنَآ إِنَّنَآ ءَامَنَّا فَٱغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ ١٦

Allatheena yaqooloona rabbanainnana amanna faghfir lana thunoobanawaqina AAathaba annar — Transliteration


who pray, “Our Lord! We have believed, so forgive our sins and protect us from the torment of the Fire.” — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran


Those who say, "Our Lord, indeed we have believed, so forgive us our sins and protect us from the punishment of the Fire," — Saheeh International


Waɗanda suke cẽwa: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi ĩmãni, sai Ka gãfarta mana zunubanmu kuma Ka tsare mu daga azãbar wuta." — Hausa Translation (Abubakar Gumi)


Wanda suka ce, "Ubangijinmu, mun yi imani, don haka Ka gafarta mana zunuban mu, kuma Ka tsare mu daga azabar wuta." --Masjid Tucson


Waɗanda ke cewa, ‘Ubangijinmu, hakika, mun ba da gaskiya, Ka gafarta mana zunubanmu, kuma Ka tserar da mu daga azabar Wuta.’ [1]

Su ne wadanda suke cewa: "Ya Ubangijinmu, lalle mu mun yi imani, don haka Ka gafarta mana zunubanmu, kuma Ka tserar da mu daga azabar wuta." --Rijiyar Lemo

Segmented

3:16 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: