Glosbe's example sentences of a kunne [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar a kunne:
- A cikin almarar, Yesu ya ce budurwoyin za su kasance da shiri da fitilunsu a kunne a lokacin zuwan angon.
In the parable, Jesus says that the virgins have the responsibility to be ready with their lamps lit when the bridegroom arrives. [2] - Idan wani yanayi na gaggawa ya bukaci mu bar wayarmu a kunne, ya kamata mu saita wayar a yadda ba za ta dami mutane ba.
If the possibility of an emergency requires that we leave our phone on, we should put it on a setting that will not disturb others. [3] - A wasu lokuta a aji, Martin yakan tambaye ni a kunne, “Erika mene ne wannan yake nufi a Jamusanci?”
During class, Martin would sometimes whisper, “Erika, what does that mean in German?” [4] - Idan ya zama dole ku bar wayarku a kunne, zai dace ku saita ta yadda ba za ta dame mutane ba sa’ad da wani ya kira ku a waya.
If you must have your phone on, put it on a setting that will not distract others in the event that someone calls. [5] - “Ubangiji Allah za ya tayas maku da wani annabi daga cikin ’yan’uwanku kamar ni; a gareshi za ku kasa kunne.”—A.
“Jehovah God will raise up for you from among your brothers a prophet like me. [6] - Ƙarar motoci a titin da yake barci daddare na faɗa masa a bayan kunne.
He seems oblivious to the noise of cars and buses on the busy street where he spends the night. [7] - A duk waɗannan lokutan, Maryamu ta kasa kunne, kuma ta yi bimbini a kan abubuwan da ta ji. —Karanta Luka 2: 16-19, 49, 51.
In both cases, Mary listened, remembered, and thought carefully about what she had heard. —Read Luke 2:16-19, 49, 51. [8] - Ya gaya wa almajiransa: “Abin da ni ke faɗa muku cikin duhu, ku furta a sarari: abin da ku ke ji cikin kunne kuma, ku yi shelarsa a bisa soraye.”
He told his disciples: “What I tell you in the darkness, say in the light; and what you hear whispered, preach from the housetops.” [9] - Domin shafaffun Kiristoci da kuma abokan tarayyarsu sun bi umurnin Yesu: “Abin da ni ke faɗa muku cikin duhu, ku furta a sarari: abin da ku ke ji cikin kunne kuma, ku yi shelarsa a bisa soraye.”
Because anointed Christians and their companions have heeded Jesus’ instructions: “What I tell you in the darkness, say in the light; and what you hear whispered, preach from the housetops.” [10] - 3 Hakika, za mu amfana sosai idan mun halarci taron kuma mun kasa kunne sosai a duk ranaku uku na taron.
3 Of course, we will get the most benefit if we are present and pay close attention all three days. [11] - Me ya sa yake da muhimmanci mu halarci taron a kwanaki biyun, mu kasa kunne sosai yayin da ake gudanar da taron kuma mu yi amfani da darussan da muka koya?
Why is it important that we attend both days, pay close attention, and apply what we learn? [12] - Hakazalika a yau, Jehobah yana yin amfani da bayinsa don ya ja wa mutane kunne game da abin da zai faru a nan gaba.
Today, Jehovah has also had his people give ample notice of what lies ahead. [13] - Sa’ad da labaran wannan bala’in ya isa kunne duniya, Shaidun Jehovah a Turai babu ɓata lokaci suka aika da abinci da magunguna ga ’yan’uwansu a wannan ƙasar.
When news of the tragic events reached the outside world, Jehovah’s Witnesses in Europe quickly sent food and medical aid to their brothers and others in that afflicted land. [14] - An ja wa Isra’ilawa kunne shekaru da yawa kafin a halaka su.
Thus, ample advance notice of what was going to happen to their nation in the future was given to God’s people. [15] - (Malachi 3:16) Idan muka tuna cewa Jehobah yana “kasa kunne” idan muka yi tunani a kansa, zai iya sa mu sa bimbini na ibada ya zama abin farin ciki.
(Malachi 3:16) Reminding ourselves that Jehovah keeps “paying attention” when we think about him can indeed make godly meditation a pleasure. [16] - Haka, Ayukan Manzanni 3:23 ta ce: “Kowane mai-rai wanda ba ya kasa kunne ga annabcin nan za a halaka shi sarai daga cikin jama’a.”
Also, Acts 3:23 says: “Any soul [or, person] that does not listen to that Prophet will be completely destroyed from among the people.” [17] - Dauda ya yi addu’a ga Jehobah ya ce: “Ka kasa kunne ga addu’ata, ya Allah.”
The psalmist David begged Jehovah: “Listen to my prayer, O God.” [18] - (Ishaya 55:6, 7) Ko da Dauda ya yi zunubai masu tsanani da yawa, ya yi addu’a ga Jehovah, yana cewa: “Ka kasa kunne ga addu’ata, ya Allah; Kada ka ɓuya ga roƙona.”
(Isaiah 55:6, 7) Although David committed several serious sins, he called on Jehovah, saying: “Do give ear, O God, to my prayer; and do not hide yourself from my request for favor.” [19] - A Mikah 1:2, mu karanta: “Ku ji, ku al’ummai, ku dukanku; ku kasa kunne, ya duniya, da abin da ke ciki duka; bari Ubangiji Allah kuma ya zama shaida a kanku, Ubangiji daga haikali nasa mai-tsarki.”
At Micah 1:2, we read: “Hear, O you peoples, all of you; pay attention, O earth and what fills you, and let the Sovereign Lord Jehovah serve against you as a witness, Jehovah from his holy temple.” [20] - 4: 6, 7) A wannan ayar, Jehobah yana ja wa Kayinu kunne cewa, “Idan ka tuba kuma ka kasance kusa da ni, ni ma zan kasance kusa da kai.”
4:6, 7) Jehovah was, in effect, telling Cain, “If you repent and take a firm stand on my side, I will, in turn, be on your side.” [21] - A wasu lokuta, za su iya ja mana kunne.
At times, he may have to give strong counsel. [22] - A ƙarshen saƙonsa ga waɗannan ikilisiyoyi, ya ce: “Wanda yake da kunne, bari ya ji abin da ruhu ke faɗa wa ikilisiyoyi.”—R. Yoh.
At the end of the messages to those congregations, he declared: “Let the one who has an ear hear what the spirit says to the congregations.” —Rev. [23] - Da suka isa wurin sai suka kasa kunne, idan suka ji wani mutum mai sayar da kaya a kan titi ko kuma wani da ke zaune kusa da su a tasha ko a gidan abinci yana wani yare, sai su ba shi warƙa a yarensa.
Then, when they heard someone speaking in a foreign language who was selling items on the sidewalk or who was sitting near them in the park or in a restaurant, they would offer him a tract in his native tongue. [24] - Yawancin yaransu da tattaɓa-kunne suna yin hidima na cikakken lokaci, wasu suna hidima a Austariliya, Kanada, Ingila, Hellas, da Siwizalan.
Many of their children and grandchildren are in the full-time ministry —some serving in Australia, Canada, England, Greece, and Switzerland. [25] - Wajibi ne budurwoyin su kasance a faɗake da dare don zuwan angon, kuma su tabbata cewa fitilunsu suna kunne.
The virgins, assigned to this nighttime vigil to wait for the arrival of the bridegroom, needed to keep their lamps burning and to remain alert throughout the long hours until the exciting event. [26]
- A cikin almarar, Yesu ya ce budurwoyin za su kasance da shiri da fitilunsu a kunne a lokacin zuwan angon.
Retrieved June 23, 2019, 4:48 pm via glosbe (pid: 16823)