Glosbe's example sentences of abdicate [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abdicate:
- (Genesis 19:17-22) Did Jehovah abdicate his authority?
(Farawa 19:17-22) Jehobah ya kasa nuna ikonsa ne? [2] - Even though they are few in number, they cannot abdicate their responsibility to the great crowd.
Ko da su kalilan ne, ba za su ba wa taro mai girma hakkinsu ba. [3] - (Ephesians 5:23) Thus, the husband is not to abdicate his responsibility but to shoulder it manfully; nor is he to be tyrannical or harsh but, rather, loving, reasonable, and kind.
(Afisawa 5:23) Saboda haka, kada maigida ya guji hakkinsa amma ya cika hakkinsa kamar namiji; kada kuma ya zama mai cin zali, maimakon haka, ya kasance mai ƙauna, mai sanin ya kamata, kuma mai kirki. [4]
- (Genesis 19:17-22) Did Jehovah abdicate his authority?
Retrieved August 20, 2020, 3:07 pm via glosbe (pid: 8173)