Glosbe's example sentences of rassa [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar rassa:
- Idan aka yi ruwan sama bayan fāri mai tsawo, kututturen bishiyar zaitun zai iya sake tsirowa kuma “ya yi rassa”
When rainfall breaks a severe drought, a dry olive stump can spring back to life with shoots rising from its roots, producing “branches like a new plant” [2] - (Matta 24:45) Ƙungiya ta tsarin Allah mai ci gaba da kula cikin ƙauna suna gudanar da tsarin aikin Mulkin ta rassa 110 na Shaidun Jehovah.
(Matthew 24:45) A progressive theocratic organization with loving oversight is administering Kingdom activity through 110 branch offices of Jehovah’s Witnesses. [3] - A wasu lokatai, dattiɓan ikilisiya, masu aiki a rassa, waɗanda suke aikin wa’azi na cikakken lokaci (majagaba) suna samun koyarwa ta musamman a makaranta da aka kafa musu.
From time to time, special courses have been established for training congregation elders, voluntary workers at branches, and those engaged full time (as pioneers) in the witnessing work. [4] - David Sinclair ya yi magana game da yadda Kwamitin Buga Littattafai yake kula da sayan kayayyaki da na’urori ga rassa.
David Sinclair spoke of how the Publishing Committee oversees the purchasing of supplies and equipment for branches. [5] - Muna daukan gini da kuma kula da Majami’un Mulki, Majami’un taro, da kuma su rassa kamar gata ce babba.
We view building and maintaining Kingdom Halls, Assembly Halls, and branch facilities as a great privilege. [6] - Ɗan’uwa Henschel ya bi Ɗan’uwa Knorr a tafiye-tafiye zuwa ƙasashe 150, suna ziyara kuma suna ƙarfafa Shaidun Jehovah a duk duniya, musamman ma masu wa’azi a ƙasashen waje da waɗanda suke ofisoshin rassa.
Often at Brother Knorr’s side, Brother Henschel traveled to over 150 countries, visiting and encouraging Jehovah’s Witnesses around the world, especially missionaries and those in branch offices. [7] - Tun lokacin, an mai da hankali ga sauƙaƙa aikin da ake yi a hedkwata da kuma a rassa na Watch Tower Society don a yi “abubuwa mafifita.”
Since then, attention has been given to simplifying the work at headquarters and at the branches of the Watch Tower Society so as to “make sure of the more important things.” [8] - ● Hidima na ƙasashen waje na sa mutum ya sa hannu a gina rassa da kuma Majami’un Mulki.
● Construction service allows one to share in building branch facilities and Kingdom Halls. [9] - Amma daga baya, tsiron mastad tana iya kai tsawon ƙafa 10 zuwa 15 kuma ta sami rassa masu ƙwari, har ta zama itace.—Mat.
Eventually, though, a mustard plant may attain a height of from 10 to 15 feet [3-5 m] and have sturdy branches, thus virtually becoming a tree. —Matt. [10] - A bayan wani littafi, Silvia ta sami adireshin ofisoshin rassa na Watch Tower.
On the back page of one publication, Silvia found a list of addresses of Watch Tower Society branch offices. [11] - Da akwai rassa guda 118 a ƙasashe dabam-dabam.
There are 118 of these centers located in various lands. [12] - An sami sabbin ikilisiyoyi a ƙasashen da a dā babu, kuma rassa da aka kafa a duka duniya yanzu sun fi 100.
New congregations have sprung up in countries where there had been none, and branches established internationally now number more than 100. [13] - 14 A cikin kwatancin itacen zaitun, an kamanta Yahudawa da suka ƙi Yesu da rassa na itacen zaitun da suka “karye.”
14 In the illustration of the olive tree, the natural Jews who rejected Jesus are likened to olive branches that were “broken off.” [14] - 19 Waɗanda suke hidima a Bethel a rassa na Shaidun Jehovah ma suna samun albarka.
19 Rich blessings also come to those in Bethel service at branch offices of Jehovah’s Witnesses. [15] - Shirya waɗannan ya bukaci masu aiki da suka ba da kansu, sama da 18,000 a hedkwatar su da kuma a ofisoshin rassa a ƙasashe dabam dabam.
The preparation of this material requires over 18,000 volunteers at their headquarters and at branch offices in various lands. [16] - Saboda haka, a yau, Hukumar Mulki ta danƙa wa ’yan’uwa da suka inganta a rassa su zama wakilinta su naɗa dattawa da bayi masu hidima.
Today, therefore, the Governing Body appoints qualified brothers at the branches to represent it in making appointments of elders and ministerial servants. [17] - Aka sake ba ni wani gata har ila, na ziyarar rassa a dukan duniya a matsayin mai ziyara mai kula da reshe don tanadar da taimako da kuma ƙarfafawa.
I also received the privilege of visiting other branches throughout the world as a zone overseer to provide help and encouragement. [18] - Rassa a dukan duniya za su soma yin makarantar a Majami’un Babban Taro da Majami’un Mulki a shekarar hidima ta 2011.
Branches worldwide will begin holding schools at Assembly Halls and Kingdom Halls during the 2011 service year. [19] - Kafin shekara ta 2013, an soma buga Littafi Mai Tsarki da littattafai ko kuma mujallu a ofisoshin rassa guda 15.
By 2013, Bibles, books, or magazines were being printed by 15 branches. [20] - Alal misali, waɗanda suke cikin Hukumar Mulki na Shaidun Jehovah da kuma waɗanda suke cikin Kwamitin Rassa a dukan duniya mutane ne da suke shagala cikin aiki ƙwarai.
For example, members of the Governing Body of Jehovah’s Witnesses and members of Branch Committees worldwide are all very busy men. [21] - Kwamitin Reshe da suka kawo ziyara sun ba da rahotanni daga rassa biyar.
Visiting Branch Committee members gave reports from five branches. [22] - Akwai kuma fitila mai rassa bakwai.
Then there is the lampstand that has seven lamps. [23] - OFISOSHIN FASSARA DA NA RASSA
BRANCHES AND TRANSLATION OFFICES [24] - Don me ba zaka shirya ka ziyarci ofishin rassa da ke kusa da kai ba?
Why not plan a visit to the branch office nearest you? [25] - 20 Wasu ’yan’uwa sun mori albarkar hidima ta ƙasan waje, aikin gine-ginen rassa a ƙasashen waje.
20 Some brothers have enjoyed the blessing of international service, working on branch construction in foreign lands. [26]
- Idan aka yi ruwan sama bayan fāri mai tsawo, kututturen bishiyar zaitun zai iya sake tsirowa kuma “ya yi rassa”
Retrieved September 15, 2020, 8:57 pm via glosbe (pid: 10215)