Verb
ajìyē
- adjourn
- to put down or release (sauke), to place (ɗaure)
- Synonym: ajiya
- the Prophet (ﷺ) placed a batch of archers (at a special place) and appointed `Abdullah (bin Jubair) as their commander and said, [1]
Annabi SAW ya ajiye wasu maharba a kan wani dutse, ya shugabantar musu da wani sahabi ana kiran sa Abdullahi dan Jubai rA, ya kuma fada musu cewa: --Quran/3/Rijayar_Lemo_Tafsir2
- saved, safe-kept, hid <> Ɓoye, keɓe, kwanto
- A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles
Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra --bbchausa verticals/106 why our Universe exists - He saved enough to get married. <> Ya ajiye isasshen kuɗi da har ya yi aure.
- A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles
- to retire, quit or leave a job <> bari ko yin murabus
- ya ajiye aikinsa <> he left his job.