karɓo, yi tsiwirwiri
Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of obtain. <> karɓo, samo, yi tsiwirwiri.
- I obtained permission from my parents to return to my home country. <> Na sami izinin komawa ƙasar asali na daga iyaye na.
- If the wealth which you have [ obtained / acquired ] is more beloved to you than Allah and His Messenger, then wait until Allah [ brings about / executes ] His [ Will / command ]. Allah does not guide the [ rebellious / defiantly disobedient ] people.
Idan dukiyoyin da kuka yi tsiwirwirinsu sun kasance mafiya sõyuwa a gare ku daga Allah da ManzonSa, toh ku jira har Allah Ya zo da umurninSa! Kuma Allah bã Ya shiryar da mutãne fãsiƙai.
--Quran/9/24 shortened, iq'taraftumūhā = that you have acquired, q-r-f pg222 (earned)
- I obtained permission from my parents to return to my home country. <> Na sami izinin komawa ƙasar asali na daga iyaye na.