Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of sneak.
- (From the evil of the sneaking whisperer) i.e. Satan who runs away and hides himself whenever Allah is mentioned,
Daga sharrin mai sanya wasuwasi, mai ɓoyewa/sulalewa/nokewa --Quran/114/4 - One night David and his nephew Abishai sneaked into Saul’s camp.
Wata rana, sai Dauda da ɗan yayarsa mai suna Abishai suka shiga inda Saul yake barci. - Sneaking that extra cookie, for example, will hardly ruin your life.
Alal misali, satar kuli-kuli ba zai halaka ranka ba. - Some Israelites may have felt that there was already sufficient evidence of wrongdoing and that a sneak attack would result in fewer casualties.
Wataƙila wasu Isra’ilawa sun yi tunanin cewa suna da isashiyar shaidar da ta nuna cewa an yi zunubi, kuma idan suka kai hari ba zato, waɗanda za su rasa ransu ba za su yi yawa ba. - I used to sneak out at night and sneak back in again just before the morning light.
Ina sulale in fita daddare kuma in dawo kafin gari ya waye.
- (From the evil of the sneaking whisperer) i.e. Satan who runs away and hides himself whenever Allah is mentioned,