Noun
tara (suna f )
- ƙyama
- a fine - money that you pay for breaking a rule or the law. <> tara; tarar kuɗi
- There is a $500 fine for smoking inside.
- a stiff fine <> tara mai tsanani
- the number nine, 9 <> adadin ƙidaya wanda ya fi takwas, ya kuma gaza goma da ɗaya.
Verb
- aikata jima'i, saduwa <> having sexual relations
- collecting, to save up, to round up, assemble <> tattara
- He will surely assemble you for the Day of Resurrection <> Lalle zai tara ku zuwa ga Ranar Al-Ƙiyama --Qur'an 6:12
- shawo kan abu kafin ya iso wurin da za shi
- ya taro babansa da ya dawo daga kasuwa