Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

why

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. (tambaya/question) me ya sa?; saboda meh? Don me?
    Why you feel busy all the time (when youre actually not) [1] <> Me ke sa mutum ya ji kamar aiki ya yi masa yawa? [2] [3]
    Why would you say that? <> Don meh za ka ce haka? = Me ya sa za ka ce haka = Saboda me za ka ce haka?
  2. dalili
    Scientists in a race to discover why our Universe exists
    Masana kimiyya na fafutukar binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [2] --bbchausa verticals/106 why our Universe exists

Google translation of why

Me yasa, me ya sa.

  1. (adverb) dom me <> why; me ya sa <> why;