Wednesday
420
Wednesday ['wenzdil n ran West Africa n Afirka ta Yamma Laraba
western ("westen) 1. adj na weed (s) [wizd] n ciyawa
yamma 2. n fim din kaboyi week (wik] n mako
western countries pl kasashen weekday ['wickdein ranar aiki
yammacin duniya weekend (,wick'end) n karshen
westerner ( 'westana] n bàyâmmi mako
West Europe n kasashen Turai weekly ['wickli) adj 1. mako-nako
na Yamma 2. a weekly newspaper jarida
westward(s) ['westwəd] adv mai fitowa a kowane mako
yamma-yamma weep (wip) v yi hawaye
wet (wet] 1. adj jikakke 2. v jika weevil (wip) n màyā
wet paint n sabon fenti weigh (wei) v 1. auna 2. faye nauyi
wet season n damina weight (weit) n 1. nauyi 2. to put
whale (weil] n babbar dabba na on weight yi jiki 3. to lose
teku weight zub da ciki
wharf (wɔ:t] n matsayar jirgi welcome ("welkəm) 1. n maraba
what (wɔt] 1. abin da 2. me? 2. v yi wa... maraba 3. nuna
3. wànè amincewa da
whatever (wɔteva] 1. kome weld (weld) v yi wa... walda, (Nr)
2. kówànè yi wa... sude
what for? don me? welder (weldə) n walda
whatsoever (,wɔtsau'eva) ko welding [ 'weldin] n waldi
kadan welfare [ 'weltea] n 1. zaman
wheat (wit) n alkama lafiya 2. (US) jin dadin jama'a
wheel (wi:] wili, (Nr) kafar mota well (wel] 1. adj mai koshin
wheelbarrow ("wil, berau] n lafiya 2. n rijiya 3. oil well
barò, (Nr) bùřwēti rijiyar hakar mâi 4. adv da
wheelchair ("wil,tsea) n keken kyau 5. as well as har da
hannu 6. very well! to shi ke nan!
when (wen) 1. lokacin da well-being (wel bijin] n halin
2. yaushe? 3. idan zama
whenever (weneva) koyaushe well-off (wel">f] adj mai hannu
where (wea] 1. inda 2. ina? da shuni
whereabouts (wearabauts) n well-known (welnaun) adj
inda ake mashahuri
whereas (, wearez) conj kùwa well-to-do (weltə du:) - adj mai
whereby [, wear ba:1) conj ta hannu da shuni
whereupon [ 'weeraponadv sal went (went) duba wajen go
wherever [.wearreva) ko'ina were [wa:] duba wajen be
whether (wela) conj ko west [west] 1. adj na yamma 2. n
which (witj] 1. wànè 2. wànne? yamma
3. wanda