111
ko wacfayi ko watsa 'i.wahaltaccee.
wadancan ( wadàncan, har.,jam.) dubiwancan.wahaltad da (wahaltadda) d-d wahalad da. wadancana (wadàncaana har., jam.) dubiwahaltattu ( wàhàltàttuu,jam.) dubiwahaltacce.
wancana.
waŒanceni ( wadànceeni, har.,jam.) dubiwanceni. wadanceniya ( wadànceeniyaa) dubiwanceniya. waŒanda ( wacfàndà, har.,jam.) dubiwanda. wacfanga ( wadànga, har.,jam.) dubiwanga.
wacfanna (wàcfànnà, har., jam.) dubfwanc ko, wanda.
wadannan ( wadànnân, har.,jam.) dubiwannan. wacfanne ( wadànnê, har.,jam.) dubiwane. wacfanne ( wàdànnee, har.,jam.) dubiwanne. wacfansu ( wadansu, har.,jam.) dubiwani.
wacfari (wadàrii, sn., nj., jam., waauràa), (i) warwarar zare da shirya shi don saka; mis: zuba n gwado ya fi na lawurje yawa, d-d sulu, ko walwala. (ii) kaiwa da komowa. wacfarta ( wadàrtaa, fi.) shirya wacfari. wacfayi ( wadàyil) d-d wacfa 'i.
wacffare ( waddarè, sn., nj.)(i) shafi irin wanda ake yi a gaban riga ko baya ko kasa ko sama. (ii) kalmar da ake amfani da ita don nuna takaici ko mamaki.
wafce ( wafcèe, fi.) (i) fizge wani abu daga hannun wani cikin gaggawa; mis: shirwa ta minikosai wafcece (wafceecèe, sif., n), mc., wafceeciyaa) kalma mai siffanta girman abu da ya wuce misali. wafci ( wàfC1) dubi wafce.
waga (waagaa, sn., nj.) (i) wata irin jaka-jaka mai girma da ake sakawa da kaba don zuba hatsi, d-d jakumi. (ii) saran watau goro wanda yake gaurayen fari da ja da manya da kanana. (iii) hawan ; watau hawan d6ki da sirdi ba labbati. wa-gambari ( waa-gàmbàri, sn., nj.)yadi mai kama da shadda da ake masa fini na musamman. wa-gashi (waa-gàshil) d-d cukui.
waga-waga ( wàgaa-wàgaa, sn., nj/mc.)shashasha, d-d wawa.wage ( waagëe) d-d fafe.
wagga (wâgga, har., mC.) dubi wanga. wagge ( waggèe, sn., n)) satar tattabara. wagunoni ( waagunoonii,jam.) dubiwagunu. wagunu (waagùnù, sn., nj., jam., waagunoonii) taragun jirgin kasa.
waha ( wahàa, sn., mc,)wasa a ruwa ko annashuwa.
wahala ( wàhalà, fi.) (fandana wuya.
wahala (wàhalàa, sn., mc.)(i) wuya, (ii) ba da kai
wajen yi wa wani aiki.
wahalad da ( waha/addà, fi.)sa wani ya wahala, d-d
wahaltad da ko wahal da.
wahalar da (wahalarda) d-d wahalad da. wahal datwahalda) d-d wahalad da. wahalta ( wahà/taa) d-d wahala.
wahaltacce (wàhà/taccee, sif., sn., nj/ mc., wàhàltacciyaa,jam., wàhàltàttuu) talaka ko mai shan wuya.
wahaltacciya (wàhà/tacciyaa, sif., mC.) dubi
465
wahami ( wahàmii, sn, nj.)kokwanto. wahamta ( wahàmta) d-d wahimta.
wahayi (wahàyii, sn., nj.) aike dage Allah zuwa ga annabi ko manzo.
Wahhabi ( Wàhhaabii, sn., nj., mc., Wàhhaabiyaa jam., Wahhaabaawaa) mutumin da yake bin cfarikar Wahhabiyawa.
Wahhabu ( Wàhhaabù, sn., nj.) (faya daga cikin siffofin Allah, watau mai yawan baiwa.
wahimta (wàhimtà, fi.) sarkuwa da wahami, d-d wahamta.
wai! (wai! m-r.) (i) kalma mai bayyana jin zafin ciwo. (ii) kalma mai nuna facfuwar gaba. (iii) shakku ko ji ta-ji ta, d-d wai-wai. (iv) d-d an ce; mis:— ka kawo tuwo. (v) d-d don ko saboda; mis:karatuyake cijarrabawia (vi) ko; mis: ya tafi kasuwa ya samo kudi. wai! (wâi.O d-d af!
waibuwa (waibùwaa, sn., mc.)(i) d-d , arwa. (ii) yin wani abu wanda ya shallake hankali.
waiga (waigàa, e, o, fi.) juya fuska baya, d-d waiwaya. waika (waika) d-d walka.
waila (wailà, sif.)kirarin da ake wa Buzu ko wani mutumin da ya fito daga Arewa.
waina (wàinaa, sn., mC.) (i) abinci da ake yi da kullin gero ko dawa ko masara ko shinkafa a toya a ci da miya ko sikari, d-d tsala ko masa. (ii)— r kwai, watau wadda ake yi da kwan kaza ko makamancinsa. (iii) rrogo; watau wadda ake yi da markacfacfcfen rogo, d-d yar bagalaji. (iv) juyin dubijuyi. waini (waim) d-d shugaba. wa'ìnniya ( wa 'inniya) d-d waŒancan.
wai-wai ( walZwa/) d-d wai.
waiwaita ( waiwaitàa, fi.) kokwanta, mis: ya maganarMalam.
waiyaya ( waiwàyaa, e, i, o, fuska baya d-d waiga. (ii) tuna; mis:ya gida. waiwaye ( wàiwàyee) dubiwaiwaya. waiwayi ( wajwàya) dubiwaiwaya.
waiwayo (waiwayoo) dubiwaiwaya. wajaba (wàjabà, fi.) tilasta; mis: sana ta ga Musulmi, d-d wajabta. wajabta ( wàjabtà, fi.)tilasta.
wajabta (wajàbtaa, fi.) tilasta ko sa abu ya zama dole. wajaijai ( wajàijai,jam.) dubiwaje. wajaje ( wajàajee,jam.) dubiwaje. wajajjaga (wajajàgaa, e, yayyaga abu gutsure-gutsure (ii) warwatsa abu (fai-cfai wajen (wajen) dubiwaje. wajeniya ( wàjàaniyaa) d-d wacaniya. waja-waja ( wajaa-wàjàa) d-d waca-waca. waje (wàje, b-fi.)(a) muhalli da yake ba cikin gida
�
111 ko wacfayi ko watsa 'i. wahaltaccee. wadancan ( wadàncan, har.,jam.) dubiwancan. wahaltad da (wahaltadda) d-d wahalad da. wadancana (wadàncaana har., jam.) dubi wahaltattu ( wàhàltàttuu,jam.) dubiwahaltacce.
wancana. waŒanceni ( wadànceeni, har.,jam.) dubiwanceni. wadanceniya ( wadànceeniyaa) dubiwanceniya. waŒanda ( wacfàndà, har.,jam.) dubiwanda. wacfanga ( wadànga, har.,jam.) dubiwanga. wacfanna (wàcfànnà, har., jam.) dubfwanc ko, wanda. wadannan ( wadànnân, har.,jam.) dubiwannan. wacfanne ( wadànnê, har.,jam.) dubiwane. wacfanne ( wàdànnee, har.,jam.) dubiwanne. wacfansu ( wadansu, har.,jam.) dubiwani. wacfari (wadàrii, sn., nj., jam., waauràa), (i) warwarar zare da shirya shi don saka; mis: zuba n gwado ya fi na lawurje yawa, d-d sulu, ko walwala. (ii) kaiwa da komowa. wacfarta ( wadàrtaa, fi.) shirya wacfari. wacfayi ( wadàyil) d-d wacfa 'i. wacffare ( waddarè, sn., nj.)(i) shafi irin wanda ake yi a gaban riga ko baya ko kasa ko sama. (ii) kalmar da ake amfani da ita don nuna takaici ko mamaki. wafce ( wafcèe, fi.) (i) fizge wani abu daga hannun wani cikin gaggawa; mis: shirwa ta minikosai wafcece (wafceecèe, sif., n), mc., wafceeciyaa) kalma mai siffanta girman abu da ya wuce misali. wafci ( wàfC1) dubi wafce. waga (waagaa, sn., nj.) (i) wata irin jaka-jaka mai girma da ake sakawa da kaba don zuba hatsi, d-d jakumi. (ii) saran watau goro wanda yake gaurayen fari da ja da manya da kanana. (iii) hawan ; watau hawan d6ki da sirdi ba labbati. wa-gambari ( waa-gàmbàri, sn., nj.)yadi mai kama da shadda da ake masa fini na musamman. wa-gashi (waa-gàshil) d-d cukui. waga-waga ( wàgaa-wàgaa, sn., nj/mc.)shashasha, d-d wawa. wage ( waagëe) d-d fafe.