sata. warwada ( warwåda, ff.) (i) warwatsa, mis:ya n.'butu. (ii) barbada. warwaji (wårwaajii, sn., nj.) (i) wani irin farin mariri. (ii) garkuwar da aka yi daga fatar wannan irin maririn. war-war ( wår-war, b-fi.)kalma mai nuna (i) facfuwa shame-shame. (ii) tafasar ruwa. (iii) sn., n], wani irin siliki ko alharini. warwara (wanvårå, e, i, o, b, fi.)(i) kwance ko fitar da abu mai tsawo daga inda aka nannacfe shi, kamar zare ko igiya, ko rawani ds, d-d ware. (ii) sa6a alkawari, mis: ya alkawarin da ya yi (iii) yin cikakken bayani, mis:Mvsaya tsugunnaya
masa zancen. (iv) warke, mis:Ali ya daga rashin lafiya da ya yi. warvare (wanvåree) dubiwarwara. warwari ( wånvån) dubiwarwara. warwaro (warwaroo) d-d awarwaro. warwaro ( wanvaroo) dubiwarwara. warwaru (wånvåru) dubiwarwara. warwasa (warwåaså, ff.) (i) yin abu cikin sauri, d-d warwashe. (ii) dan dunkulen zaren da aka kada. warwashe (wanvåashee, fi.)(i) d-d warwasa. (ii) d-d washe. (iii) dubi warwasaso. warwaso ( wånvaasöo) d-d wasoso. warwatse (wanvåatsee) d-d wawwatse. wasa (waaså, shi, o, u, f.) (i) koda abu mai kaifi kamar wuka don a kara mata kaifi, d-d kaifafa. (ii) zuga ko kocfa mutum ta wajen ba shi wasu siffofi na gari kamar kyauta ko jarunta d.s. (iii) hannr, wato mari. (iv) Rafa; watau gudu ko yawon shakatawa. wasa (wåasaa, sn., nj.,jam., wåasånnii) (i) abu da akan yi don raha ko nishadi, ko don motsa jiki. (ii) wani taron biki da kade-kade da raye-rayed.s. (iii) abu wanda yake ba gaske ba. (iv) abokin d-d taubashi. wasai ( wasal) d-d warai. wasaki (wåsåkii, sn., nj.)guga ta fata, d-d kar6i. wasalam! ( wasålam! m-r.)kalma mai nuna karewar abu ko mamakin afkuwar wani abu ba tare da zato ba. wasali (wasålii, sn., nj., jam., wasulåa ko wasullåa) harafi ko alama da ake yi wa harafin baki gon a sami lafazi daidai. we,salce ( wasalcee) dubiwasalta. wasalta (wasåltå, ce, u, fi.)saka harafin wasali ko wata alama ajikin harafin baki don samar da lafazi
daidai; mis: "w" da wasalin "a" shi ne "wa",
wasaltu ( wåsåltu) dubiwasalta.
wasance ( wåasånce, b-fi)kalma mai nuna faruwar abu a cikin wasa ko raha. wasanni (wåasånniijjam.)dubi wasa. wasanta (waasånta) dd banzanta.
wasarere (wåsåréerée, b-ff.) kalma mai nuna faruwar abu cikin rashin kula.
wasashe ( waasåshe, i, so, su, fi.)(i) kwashe abu da sauri ta hanyaryin wasoso, d-d wawashe. (ii) yin rigen cfibar abu. wasashi (wåasåshl) dubiwasashe. wasaso ( waasasoo) dubiwasashe. wasasu (wåasåsu) dubiwasashe. wasawasa (wåsåawasåa, sn., mc.) (i) wani irin abinci da ake yi da garin alkama ko wake. (ii) dafaffiyar shinkafa da mai. wasa-wasa ( wåasa-wåaSa, b-fi.) kalma mai nuna
yin abu a hankali ko da kacfan-kacfan. wash! ( wash! m-r.)kalma ko furuci mai nuna alamar gajiya ko jin ciwo. washa (waashåa, sn., mc.,jam., washooshii) ciko ko farin karfe da ake yi wa ramin kusa kafin a (faura ta a raminta. washar ( washer, b-fi.)(i) kalma mai nuna abu marar danko, mis: wannan shinkafar ta dahu— , d-d washar-washar. (ii) katon abu; mis: yana da baki— , d-d washasha. (iii) wawan zama irin na mace; mis: ta zauna da ita washar-washar ( wåshår-wåshår) d-d washar. washasha (wåashåashåa) d-d washar. washe ( waashé, fi.)(i) kwashe kayan gidan mutum tatas da sunan sata ko bisa umumin hukuma. (ii) dadacfar yawun bakin mutum; mis: da na sha zumar nan sai bakina ya daga dacin mur (fn da na sha (iii) d-d wartsake. (iv) korewar hadari; mis:gariya—, (v) dubiwasa. washefe ( wåsheefee) d-d wushefe. washegari ( wåashéegåril) d-d kashegari. washewashi (washéewashii, sn., nj.) tsagewar tukunya daga kasa, d-d san-kaza.
washi (waashii, sn., nj.) (i) kaifafa bakin wuka ko fartanya ko wani makami na karfe don ya kara kaifi; mis: da dutseyake n wukar. washi (wåashl) dubi wasa. washiman ( wåashimän, sn., nj.) mai wankin tufa. wasice (wåsiicee) dubiwasita. wasici ( wasiich) d-d wasiyya.
wasika (wåsiikåa, sn., mc., jam., wåsiikuu) takardar da aka rubuta don a aika wani sako ta hannu ko gidan waya. wasiku ( wåsiikuu,jam.) dubiwasika. wasita (wasiitåa, ci,o,u, ff.) ba da umarni a yi wani abu a bayan mutuwa ko tafiya. wasito (wasiitoo) dubiwasita. wasitu (wåsiitu) dubiwasita. wasiyya (wåsiyyåa, sn., mc.,jam., wäsiyyuu ko wasiyyooyii) (i) ba da umarnin yin wani abu; dubiwasiita. (ii) umarni ko sakon da mutum ya bari a yi bayan ya mutu. wasiyyai ( wåsiyyai,jam.) dubiwasiyyi. wasiyyi (wåsiyyii, sn., nj, mc., wåsiyyiyaa,p., wåsiyyai) wanda aka bar wa wasiyya. wasiyyiya (wåsiyyiyaa, sn., mc.) dubiwasiyyi. wasiyyoyi ( wasiyyoyii,jam.) dubiwasiyya. wasiyyu ( wåsiyyuu,jam.) dubiwasiyya.
470
�