Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wabi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

m

  1. frequent death, mass shooting, shooting spree <> harbin kan mai uwa da wabi.
    Harbin Kan Mai Uwa Da Wabi Na San Bernardino a Jihar Califonia [1] <> San Bernardino, California Mass Shooting [2]
  2. frequent death in infancy, maternal death <> mace ta riƙa haihuwar 'ya'ya suna mutuwa tun suna yara.
  3. Ɗan wabi watau ɗan da aka yi ta haihuwar wasu suna mutuwa kafin a haife shi.
  4. kasa fitar shuka.
    Gonarsa ta yi wabi = wasu shukokin ba su fito ba. <> His farm won't produce.


Google translation of wabi

Here, unconscious.