(Redirected from wabin)
m
- frequent death, mass shooting, shooting spree <> harbin kan mai uwa da wabi.
- frequent death in infancy, maternal death <> mace ta riƙa haihuwar 'ya'ya suna mutuwa tun suna yara.
- Ɗan wabi watau ɗan da aka yi ta haihuwar wasu suna mutuwa kafin a haife shi.
- kasa fitar shuka.
- Gonarsa ta yi wabi = wasu shukokin ba su fito ba. <> His farm won't produce.