Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wallafa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. publish, reported, post <> rubuta littafi ko wani abin mai kama da shi.
    1. A study published in 2015, [1] <> A wani bincike da aka wallafa a shekarar 2015, [2]

    2. In 1936, doctors reported in the Journal of the American Medical Association [3] <> A shekarar 1936 likitoci sun wallafa a mujallar kungiyar likitoci ta Amurka, (Journal of the American Medical Association), [4] = A shekarar 1936, likitoci sun ruwaito a cikin Mujallar Kungiyar Masana harkokin kula da lafiya ta Amurka (AMA), [5]

    3. The commission, in a statement posted on its Facebook page, said it had arrested Ahmed Idris on Mon in the northern city of Kano.
      Hukumar, a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta kama Ahmed Idris ne a ranar Litinin a Kano da ke arewacin kasar. --bbchausa_verticals/097_the_80bn_ngn_193m_usd_embezzlement

Noun

Tilo
wallafa

Jam'i
wallafe-wallafe

Singular
post

Plural
posts

Singular
publication

Plural
publications

Google translation of wallafa

publisher, published.