Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wayoyi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from wayoyin hannu)

Noun

Tilo
waya

Jam'i
wayoyi

Singular
phone

Plural
phones

  1. The plural form of waya; more than one (kind of) waya. <> wires/cables, phones, mobiles, smartphones.
    1. Yana kuma da sauƙi a nemi lambar wayoyi da adireshi da kuma bayanai. <> With a little effort, we can look up phone numbers, addresses, and various ways to get to our intended destination.

    2. Idan an san itacen Fir da jimrewa kuma an kewaye shi da duwatsu da kuma wayoyi, tsofaffi da suke tsakaninmu sun cancanci a amince da su kuma a girmama su! <> If a mere cypress tree is noted for endurance and is fortified with stonework and cables, how much more do the older ones among us deserve to be recognized and treated with dignity and honor!

    3. Wataƙila kun rufe wayoyin lantarki, kun ɓoye abubuwa masu kaifi, kuma kun kāre gefen matakalu, kun yi dukan waɗannan abubuwan ne don ku kāre ɗanku. Perhaps you covered electrical outlets, hid sharp objects, and barricaded stairways —all in an effort to keep your child safe.
Contents