- kalma mai nuna yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro.
- kalma mai nuna aikata cuta ga wani. <> behaving or speaking in a shifty, ill, or suspicious manner.
- Ya yi mata wuni-wuni (watau ya zalunce ta).
- Tun da ka ga yana wuni-wuni, to kenan lalle ba shi da gaskiya ke nan. <> Since you saw him behaving suspiciously, then he is not being all that forthcoming.