Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

w473

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from y473)

wofintacce. wofintattu ( wòofintàttuu, jam.) dubiwofintacce. wofiro ( wòofròo) d-d wofi. woho (woohòo, sn., nj.)ihu ko ature. wokaci ( wookàcil) d-d lokaci. wone ( woonè, fi.) sammace ko magance. wone ( wòonee, sn., nj.)yin maga. wora (wòoraa) d-d fara-fara. worami ( wooramil) d-d warami. woshe ( wòoshe) d-d yaushe. wowwo ( wòwwoo, sn., nj.)(i) wasan wuta da yara kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d-d wawwo. (ii) watan , d-d cika-ciki. wu! ( wuû!, m-r.)kalma mai bayyana bakatarwa ko bayyana mamakin faruwar wani abu. wuba-wuba (wuubà-wuubà, sn., mC.) karamar hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani da ita kamar haka: 'yar wuce (wucèe, fi.) shige ko gilma ko gifta ko wulga ko zarce. wuci (wucii, sn., nj.)lokaci ko sa'i; mis: wani— watau wani lokaci. wucicciri ( wucìcciril) d-d wutsattsari. wucin-gadi ( wucin-gaadìi, sn., nj.) (i) abin da aka tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana. (ii) shiri na wani kayyadadden lokaci; mis: majalisar— wudiddigal (wùdìddigal, sn., nj.)(i) mutane masu 6ata kayan wasu da gangan. (ii) 'yan caca wacfanda suka cinye kuàfin abokan cacarsu. wuf ( wuf, a-k.)kalma mai bayyana yin abu da sauri ko nan da nan; mis: dagaganin motarsaiyayF ya shiga wuffi (wufiîl) d-d huffi. wuga-wuga (wùgàa-wuga, sif., nj/mc.) marar ko shashasha ko wawa. wuga-wuga ( wùgàa-wugaa, b-fi.)kalma mai nuna faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye. wuhu (wuuhùu) d-d woho. wujiga-wujiga ( wujigaa-wùjigàa, a-k)kamlma mai nuna gajiya ko shan wahala. wujiji (wùjiijil) ddwajiji. wujijjiga (wujijjigà, fi.) jujuya mutum ko abu yadda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, musamman wajen kokawa. wujiniya (wùjiiniyaa, sn., mC.) (i) wurga hannaye gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kaŒ kan doki don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wuji-wuji (wùji-wùji, sn., nj.) (i) wata• irin tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare, (ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa kirari kamar haka:i— mugun maciji. (iii) juyar da hankalin mutum. wuka (wukaa, sn., mc., jam., wukàakee ko wuEàikai) (i) karfe mai (fan tsawo da fadi da aka kocfa gefensa ya yi kaifi ake makala masa kota don yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii) r sarki, wata irin fara. wukaikai ( wukàikai, jam.) dubi wuka. wukake ( wukàakee,jam.) dubiwuka. wukiniya (wùkiiniyaa, sn., mC.) jujuyawar ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya Yi. wuki-wuki (wukii-wùkii, a-k.) kalma mai nuna zaro ido sabodajin kunya ko rashinta, d-d zuruzuru. wul (wù/, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa, mis: ga shi can ya wul (wu/, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko kuma tsananin baki, d-d wuiuk. wul (wûl, sn., nj.) wani yankin tufa da akan saka shi da gashin tumaki. wula (wula) d-d wulakata. wulakanci (wulaakancii, sn., nj.)rashin darajanta mutum ko abu. wulakanta (wulaakântaa, fi.) kar6ar mutum, ko wani abu da rashin daraja. wulakata! (wulaakata! b-fi.) kalma mai nuna jaddada kin amincenva da abu, ko kin yarda da yin abu, d-d wula.

wulakata-wulakata (wulaakatà-wulaakata) d-d wulaka-wulaka. wulaka-wu laka ( wulaakâ-wulaakà, a-k)kalma mai nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakatawulakata. wulakai (wulaakài, b-fi.) kalma mai nuna yanayin kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dubeshi d-d shekeke ko wakilai. wulam ( wulam, a-k.)kalma mai nuna rashin hakora a baki; mis: bakinsa yake. wulga ( wulgà, fi.)wuce ko fice ko zarce. wulga (wùlgàa, e,i, fi.) ci abu da yawa; mis: ya wulgi tuwo yau. wulgi ( wulgii, sn., n) kiftawa ta wani wuri. willa (willàa, e, fi) (i) wuce, ko zarce, ko gudu da sauri. (ii) mace. wulle (wullèe) dubiwulla. wulliya ( wulliyaa, sn., mc.)baucfiya, ko Zilliya. wullo (wulloo) dubiwulla. wullu (wùllu) dubiwulla wulpk (wuluk) d-d wul. wundi (wundil) d-d wundiya. wundi ( wundii, sn., nj.)wata tabarma kewayayyiya wundiya ( wundiyaa, sn., mc„jam., wundiyooyii) wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai biyu daga gaba, d-d wundi. wuni ( wbnìl) d-d yini. wunita (wùniita) d-d yinita. wuni-wuni ( wùnii-wunii, kalma mai nuna yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ii) kalma mai nuna aikata cuta ga wani; mis.•yayimata— ; watau ya zalunce ta. wuntsila (wuntsilaa e, o, u, n.) fada ko rutÌA da ka ko ta baya, d-d wantsala. wuntsile ( wuntsilçe) dubiwuntsila.


473 wofintacce r sarki, wata irin fara. tattu (woofintattuu, jam.) dubi wofintacce. wukaikai (wukàikai, jam.) dubi wuka. wofiro (woofiroo) d-d wofi woho (woohoo, sn., nj) ihu ko ature wokaci (wookáci) d-d lokaci. wone (wooné, fi.) sammace ko magance wone (woonee, sn., nj)yin maga. wora (wooraa) d-d fara-fara. worami (wooramii) d-d warami. woshe (wooshe) d-d yaushe wowwo (wowwoo, sn., nj) (i) wasan wuta da yaramis: ga shi can ya wuce wukake (wukaakee, jam.) dubi wuka wukiniya (wukiiniyaa, sn., mc.) jujijuyawar ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya yi. wuki-wuki (wukii-wuki, a-k) kalma mai nuna zaro ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d zuru- wul (wùl, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa, kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d- w (wul, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko wawwo. (ii) watan,d-d cika-ciki bayyana mamakin faruwar wani abu hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani dawulakanci (wulaakanci, sn, nj) rashin darajanta kuma tsananin baKi, d-d wuluk. wu! (wuû!, m-r) kalma mai bayyana bakatarwa ko wul (wO, sn, ni) wani yankin tufa da akan saka shi da gashin tumaki. wuba-wuba (wuuba-wuuba, sn, mc) Karamar wula (wula) d-d wulakata. ita kamar haka: 'yar wuce (wucée, fi) shige ko gilma ko gifta ko wulga wulakanta (wulaakántaa, fi) karbar mutum, ko wuci (wuci sn, nj) lokaci ko sa'i; mis: wani wulakata! (wulaakata! b-fi) kalma mai nuna wucicciri (wucicciri) d-d wutsattsari. wani abu da rashin daraja. watau wani lokaci. jaddada Kin amincerwa da abu, ko Kin yarda da yin abu, d-d wula. wulaka-wulaka nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakata- wucin-gadi (wucin-gaadi, sn, nj) (i) abin da aka wulakata-wulakata (wulaakata-wulaakata) d-d tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana. (ii) shin na wani Rayyadadden lokaci; mis wulaka-wulaka(wulaaka-walaakaak/karna mai wudiddigal (wudiddigal, sn., nj) (i) mutane masu wulakata wulakai (wulaakái, b-fi) kalma mai nuna yanayin bata kayan wasu da gangan. (ii) 'yan wadanda suka cinye kudin abokan cacarsu. caca kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dube shi wuf (wuf a-k)kalma mai bayyana yin abu da sauri , d-d shekeke ko wakilai. ko nan da nan; mis: daga ganin motar sai yayi wulam (wulam, a-k)kalma mai nuna rashin hakora shiga. a baki; mis bakinsa~yake. wuffi (wufi) d-d huffi. wuga-wuga (wugãa-wuga, sif, njmc.) marar wulga (wilgda, ei, fi) ci abu da yawa; mis: ya wulga (wulgá, fi) wuce ko fice ko zarce. hankali ko shashasha ko wawa. wulgi tuwo yau. wuga-wuga (wigaa-wugaa, b-fi) kalma mai nuna wulgi (wulgii sn, n) Kiftawa ta wani wuri. wuhu (wuuhùu) d-d woho faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye. willa (willáa, e, fi) () wuce, ko zarce, ko gudu da wujiga-wujiga (wujigaa-wůjigda, a-k)kamlma mai sauri. (ii) mace. wulle (wullée) dubiwulla. wulliya (wulliyaa, sn, mc.)baudiya, ko zilliya. wullo (wulloo) dubiwulla.' nuna gajiya ko shan wahala wujijjiga (wujjigá, fi) jujuya mutum ko abu wullu (wullu) dubiwulla adda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, wuluk (wuluk) d-d wul musamman wajen kokawa. wujiniya (wujliniyaa, sn., mc) (i) wurga hannaye wundi (wundi) d-d wundiya. wundi (wundi, sn., nj)wata tabarma kewayayyiya gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kada kan doki wundiya (wundiyaa, sn., mc, jam., wundiyooyii) don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai biyu daga gaba, d-d wundi wuni (win)d-dyini sa. wuji-wují (wuji-wu儿 sn., nj.) (i) wata irin tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare. wunita (wniita) d-d yinita. (ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa wuni-wuni (wiunii-wuni, b-fi.)(i) kalma mai nuna kirari kamar haka: mugun maciji (iii) juyar da hankalin mutum. yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ü) kalma wuka (wukaa, sn, mc, jam, wukâakee kowatau ya zalunce ta. mai nuna aikata cuta ga wani; mis: ya yi mai wukäikai) (i) Karfe mai dan tsawo da fadi da aka koda gefensa ya yi kaifi ake makala masa Kota don yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii) wuntsila (wuntsilaa e, o, u, fi.) fada ko ruta da ka kota baya, d-d wantsala. I wuntsile (wuntsilee) dubiwuntsila 473 �