(Redirected from yanayin)
Noun
Jam'i |
m
- climate, season, weather, environment, situation. <> hali irin wanda ake ciki, kamar damina ko sanyi ko zafi.
- "There are numerous situations where all farm animals are exposed to [1]
"Akwai yanayi da dama inda ake baje dabbobin gona a fili da ware wasunsu daidaiku, [2] - The photo which showcased how weather disturbances, deforestation and climate change are affecting people won the hearts of the judges who believed it captures the stark realities of communities engulfed by floodwaters.
Hoton da ya nuna yadda matsalar yanayi da sare itatuwa da kuma sauyin yanayi ke addabar mutane, ya samu karɓuwa a wajen alƙalan gasar waɗanda suka yi imanin cewa hoton ya tattaro matsalar mutanen da ke fama da ambaliya ke fuskanta. --trt/photographer_sanimaikatanga
- "There are numerous situations where all farm animals are exposed to [1]
- mood, a person's emotional state, state of mind, situation, circumstance. <> halin da mutum ke ciki, ko a ce yana fushi ko farin ciki.
- Yanayin fuskarsa ya nuna a iya ganinsa a wannan lokaci.
- kamanni. <> characteristic, similarity.