Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yaudara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from yaudare)

Verb

yaudara | yaudari | yaudare

  1. to deceive, cheat, delude <> cuci, ha'inci, zambaci wani
    How to stop lying to yourself [1] <> Yadda za ka daina yaudarar kanka [2]
    Bain says she was in denial about the relationship. [3] <> Bain ta ce ita ta yaudari kanta game da soyayyar. [4]


Noun

Tilo
yaudara

Jam'i
yaudarori

f

  1. deception <> halin da ake ɓoye gaskiya da niyyar cuta ko zambatar wani.
    Self-deception is a tool for protecting yourself from painful facts. [5] <> Yaudarar kai wacce hanya ce ta kare kanmu daga gaskiya mai daci. [6]