- yayyafa <> launch a complaint, spread something like a rumor.
- Wasu sun riƙa yayata cewa Nyesom Wike, ministan Abuja ne ya ba da umarnin rushe sashen Babban Masallacin [1][2]
- Wannan kuwa ya sa Annabiﷺ ya shiga matuƙar damuwa, kuma aka yi ta yayata maganganu a cikin garin Makka
This caused the Prophet (peace be upon him) to become very worried, and there were rumors being spread in the city of Makkah --Quran/18/Rijiyar_Lemo_Tafsir
- Wasu sun riƙa yayata cewa Nyesom Wike, ministan Abuja ne ya ba da umarnin rushe sashen Babban Masallacin [1][2]