Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yini

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Hausa

Suna

Tilo
yini

Jam'i
babu (none)

  1. lokacin fitowar rana zuwa faɗuwarɗta (syn: wuni)
    Boko Haram ta kashe mutane sama da 50 a yini guda <> Boko Haram killed up to 50 in a single day.
  2. zuwa gidan biki ko suna da mata ke yi daga fitowar rana zuwa ƙarshen la'asar
    ana yinin sunan ɗan Kande.

Daidai ga wannan

rana, ranar...

English

Noun

Singular
day

Plural
days

  1. A day is a measure of time.
    He spent two days at work means that on two days he went to work; he did not spend 48 hours at work.
    • a period of a day from sunrise to sunset [1]
    And among His signs are the night and the day [2] and the sun and the moon... <> kuma akwai daga ayoyinsa, dare da yini, da rana da wata... --Qur'an 41:37

Google translation of wuni

Attractive, day.