(Redirected from yunk'ura)
- k'ok'arta wajen tashi tsaye.
- motsa ko tagaza.
- Sojojin mu sun yunk'ura gaba.
- takura da mik'ar da wuya wajen son yin amfani.
- shirya yin wani abu. <> Preparing to so something, planning.
- Na yunƙura zan tashi sai ga shi ya shigo.