- zabibi. <> raisin cakes, raisins.
- Duk da haka, Jehovah ya ba Hosea umurni: “Je ka, har wa yau, ka ƙaunaci mace ƙaunataciyar mijinta amma mazinaciya, kamar yadda Ubangiji ya ke ƙaunar ’ya’yan Isra’ila, ko da sun juya ga bin waɗansu alloli, suna kuwa son waina na zabibi.” <> Despite that, Jehovah instructed Hosea: “Go once again, love a woman loved by a companion and committing adultery, as in the case of Jehovah’s love for the sons of Israel while they are turning to other gods and are loving raisin cakes.” | raisin cakes
- Ba tare da gaya wa Nabal ba, ta “ta yi hanzari, ta ɗauki dunƙulen gurasa guda metin, da salkar ruwan anab biyu, da raguna biyar shiryayyu, da mudu biyar na tumammen hatsi, da nonnai na zabibi guda ɗari, da waina ta ɓaure guda metin” ta kuma ba wa Dauda da mutanensa. <> Without telling Nabal, she “hastened and took two hundred loaves of bread and two large jars of wine and five sheep dressed and five seah measures of roasted grain and a hundred cakes of raisins and two hundred cakes of pressed figs” and gave them to David and his men. | raisins