Gaskiya, muna cikin yaƙi na ruhaniya da za mu “rushe wurare masu-ƙarfi” da “zace-zace.” <> True, we are engaged in a spiritual warfare to overturn “strongly entrenched things” and “reasonings.” | reasonings
17 A cikin wata majiya da aka yarda da ita, za ka samu wannan maganar: “Yadda aka ayana wajejen ƙasa da daben teku a duniya da yadda aka ayana fasalolin manyan ƙasa tun da daɗewa matsala ce ta ban marmari don binciken kimiyya da zace-zace.” <> 17 In a widely accepted reference work, you could locate this admission: “The distribution of the continental platforms and ocean basins on the surface of the globe and the distribution of the major landform features have long been among the most intriguing problems for scientific investigation and theorizing.” | theorizing
Waɗanne zace-zace ake yi game da kawar da mugunta a duniyarmu ta yau? <> What are the prospects for wiping out violence in today’s world? | prospects
Me yasa zamu zace Allah ya amsa tambayoyinmu game da shan wahala? <> Why can we expect God to answer our questions about suffering? | expect
(2 Timothawus 3:1, 13) Bisa wannan ra’ayin, zace-zacen mutane na cewa za su ci nasarar mugunta ba zai yiwu ba. <> (2 Timothy 3:1, 13) Viewed from this standpoint, human prospects for winning the battle against evil are less than favorable. | prospects
Muna rushe zace-zace da kowane maɗaukakin abu wanda aka ɗaukaka domin gāba da sanin Allah.—2 Kor. <> We are overturning reasonings and every lofty thing raised up against the knowledge of God.—2 Cor. | reasonings
Kuma kada ka zace cewa sai ka ɓoye jiye-jiyenka don ka tsare su. <> And do not assume that you have to hide your feelings in order to protect theirs. | assume
Amma, mutane har ila ajizai ne kuma “zace-zacen zuciyar mutum” ya ci gaba da kasance “mugunta ne tun daga ƙuruciyarsa.” <> However, humans were still imperfect, and “the inclination of the heart of man” continued to be “bad from his youth up.” | the
7 “Zace-zacen zuciyar mutum mugunta ne tun daga ƙuruciyarsa,” amma matasa na iya bin tafarki mai tsarki, duk da cewa wannan lalatacciyar duniya tana hannun Shaiɗan. <> 7 “The inclination of the heart of man is bad from his youth up,” but young people can follow a clean path, even in this corrupt world under Satan’s control. | the
Wasu mutane suna jin daɗin raunana ikon Kalmar Allah da zace-zace da ba su da iyaka. <> Some individuals take pride in weakening the authority of the Word of God with endless speculations.