Suna
Glosbe's example sentences of zakoki
- zakoki. <> lions, lions’ den, lions, den, lions’, lions, lions.
- Tuna abin da ya sami Daniyel a ramin zakoki zai ƙarfafa mu!—Daniyel 6:16-22. <> Why, recalling Daniel’s experience in the lions’ pit would infuse us with courage!—Daniel 6:16-22. | lions
- (Irmiya 20:1, 2; 38:6) Annabi Daniyel kuma an jefa shi cikin kogon zakoki. <> (Jeremiah 20:1, 2; 38:6) The prophet Daniel was cast into the lions’ den. | lions’ den
- (2 Sarakuna 19:35) Sa’ad da aka jefa Daniyel cikin kogon zakoki, Jehobah “ya aiko mala’ikunsa ya rufe bakunan zakoki.” <> (2 Kings 19:35) When Daniel was thrown into a lions’ pit, Jehovah “sent his angel and shut the mouth of the lions.” | lions
- E, miyagun mutanen suka sa aka jefa Daniel a ramin zakoki. <> Yes, bad people had Daniel thrown into a lions’ den. | den
- (Farawa 19:15, 16) Ƙarnuka bayan haka, aka jefa Daniel cikin kogon zakoki, amma ya kuɓuta daga bakinsu ya ce: “Allahna ya aiko mala’ikansa ya rufe bakin zakuna.” <> (Genesis 19:15, 16) Centuries later, the prophet Daniel was thrown into a lions’ pit, but he escaped harm and said: “My God sent his angel and shut the mouth of the lions.” | lions’
- 12:8—A wace hanya ce fuskokin jaruman ƙabilar Gad “kamar na zakoki”? <> 12:8—In what way were the faces of the Gadite warriors like “the faces of lions”? | lions
- A cikin ramin Daniel ne kawai sai kuma zakoki da suke jin yunwa. <> There Daniel was all alone with some hungry lions. | lions