Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zanzaro

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

m

  1. a wasp <> wani baƙin ƙwaro mai siririn jiki da ƙaton ciki, wanda ke gina gidan taɓo mai ƙwari a jikin bango ko wani abu.
  2. wata irin shiga ta hanyar cusa gindin shat cikin wando. <> tucked in dressing style.

Verb

  1. wata irin shiga ta hanyar cusa gindin shat cikin wando <> tucking a shirt inside one's pants