Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

'yanci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

m

  1. freedom <> kasancewar mutumin da ba bawa ba ne.
    so much so, it has cost him his freedom. [1] <> lamarin ya kai makura, har ta kai ga ya rasa 'yancinsa. [2]
  2. self-respect
  3. right
  4. truth
  5. samun damar aiwatar da abu ba tare da an nemi izini ba a wajen wani.
  6. samun mulkin kai na ƙasa daga hannun 'yan mulkin mallaka. <> independence, freedom.
    Najeriya ta sami 'yancinta daga Ingila. <> Nigeria got its independence from England.