Original
|
Translation
|
|
|
|
Ebola virus
|
k'wayar cutar Ebola
|
What is it?
|
Me ce ita?
|
How does it spread?
|
Ta yaya ta ke bazuwa?
|
Ebola is caused by a virus
|
k'wayar cuta ke haifar da Ebola
|
Sick people can spread the disease to others
|
Marasa lafiya na iya baza cutar ga sauran jama'a
|
No vaccine and no cure available - but early treatment increases the chance of recovery
|
Zuwa yanzu babu allura, kuma babu magani na wannan cuta - amma neman magani da wuri a cibiyoyin lura da cutar Ebola na iya taimakawa wajen warkewa
|
Causes severe illness, with bleeding
|
Ta na haifar da rashin lafiya tare da zubar da jini
|
Highly contagious; many people can quickly become infected
|
Tana da saurin yaɗuwa; za ta iya kama mutane da yawa.
|
Up to 90% of the infected will die
|
Zuwa kashi casa'in daga cikin ɗari zasu mutu.
|
some recover, especially those who get help early
|
N/A
|
People in direct contact with sick people are at highest risk: Family members; Healthcare workers
|
Mutanen da suka yi hulɗa da masu cutar sun fi zama cikin haɗari: Dangin mara lafiya; Ma'aikatan jiyya
|
Contact with dead bodies can cause infection.
|
Matattu na iya yaɗa cutar.
|
Be careful (bury carefully. keep away)
|
A lura (a binne cikin lura. A kau da jiki)
|
Do not wash, touch or kiss dead bodies
|
Ka da a wanke, taɓa ko kuma sumbantar mamaci
|
Do not wash hands in the same bucket as others who have touched the body
|
Ka da a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci
|
What're the symptoms of Ebola?
|
Alamomin
|
Symptoms can start within 2 days of contact with an infected person or body
|
Alamomin kan iya farawa kwanaki 2-21 daga lokacin da aka yi huld'a da mai cutar ko jikinsa
|
Early symptoms
|
Alamomin kamuwa
|
Late symptoms
|
alamomin da za su biyo baya
|
fever
|
zazzab'i
|
nausea
|
tashin zuciya
|
headache
|
ciwon kai
|
tiredness
|
gajiya
|
vomiting: may contain blood
|
amai: zai iya had'awa da jini
|
diarrhea
|
gudawa
|
coughing
|
tari
|
bleeding: including from nose, mouth, skin
|
zubar da jini: daga hanci, baki, fata
|
prevention of ebola and what to do if sick
|
kariya
|
|
|