Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Kiran Sallah

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

The call (kira) to prayer (sallah), the Athan or Adhan [1][2]

  1. Allahu akbar, Allahu akbar. Allahu akbar, Allahu akbar.
    Allah is greater <> Allah mai girma, Allah mafi girma
  2. Ash hadu anla ilaha illallah
    I bear witness / testify that there is no deity worthy of worship except Allah <> Ina rantsuwa da cewa ba wani abin bautawa face Allah
  3. Ash hadu anna Muhammadan rasulullah
    I testify that Muhammad SAW is the Messenger of Allah <> Ina tabbata cewa Muhammadu SAW manzon Allah ne.
  4. Hayya alasSalah
    Come/hasten to the prayer (Salah) <> Hanzarto zuwa yin Sallah.
  5. Hayya alal Falah
    Hasten to success <> Yi hanzari zuwa ga nasara.
  6. (Fajr only) Assalatu khayrun minan nawm
    The prayer is better than sleep <> Salla ta fi bacci.
  7. Allahu akbar, Allahu akbar
    Allah is greater <> Allah mai girma, Allah mafi girma
  8. La ilaha illallah
    There is no deity worthy of worship but Allah. <> babu wani abin bautawa face Allah.

The Athan kiran sallah by Mahmoud Hussary