Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/ThuOct10th2019

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Memorization practice (initially written from memory, then used https://regexr.com/3geqs to linkify, then verify and make corrections...)

  1. Alhamdulillahillazee anzala ala abdihil kitaba walam yaja'allahu iwaja. <> All praise and thanks is due to the one who sent down upon his servant the book in which there is no crookedness in it. <> Godiya da yabo ya dangantaka ga Allah, wanda ya sakko da littafi kan bawansa kuma bai saka ko wani karkata ba a cikinsa. --Quran/18/1
  2. Qayyimal liyunzira ba'asan shadeedan min ladun huwa yubashshiral mu'mineenallazeena ya'amalunassalihati anna lahum ajaran hasana. <> He has made it straight in order to warn of a severe punishment from him and to give glad tidings / good news to those believers who do good, that they will get a great reward. <> Ya yi littafin miƙaƙƙe domin ya yi gargaɗi game da azaba mai tsanani daga gare shi, kuma domin ya yi bishara ga mumunai masu aikin ƙwarai, cewa za su samu babban lada. --Quran/18/2