Category:Quran > Quran/24 > Quran/24/13 > Quran/24/14 > Quran/24/15
Quran/24/14
- <> kuma ba domin falalar allah ba a kanku da rahamarsa a cikin duniya da lahira. lalle ne, da azaba mai girma ta shafe ku a cikin abin da kuka kutsa da magana a cikinsa. = [ 24: 14 ] kuma ba domin falalar allah ba a kanku da rahamarsa a cikin duniya da lahira ba, da kun sha wahalan azaba mai girma saboda wannan abin da ya auku. --Qur'an 24:14
- Arabic Audio:
- Saheeh International English Translation Audio: