Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/10

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Quran/3/9 > Quran/3/10 > Quran/3/11
إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لَن تُغْنِىَ عَنْهُمْ أَمْوَٰلُهُمْ وَلَآ أَوْلَـٰدُهُم مِّنَ ٱللَّهِ شَيْـًۭٔا ۖ وَأُو۟لَـٰٓئِكَ هُمْ وَقُودُ ٱلنَّارِ ١٠

Inna allatheena kafaroo lan tughniyaAAanhum amwaluhum wala awladuhum mina Allahishay-an waola-ika hum waqoodu annar — Transliteration


Indeed, neither the wealth nor children[1] of the disbelievers will be of any benefit to them against Allah—and they will be the fuel for the Fire. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] Wealth and children were considered the most important things in pre-Islamic Arabia, and so the frequent mention of these things in the Quran is meant to represent all worldly gains.


Indeed, those who disbelieve - never will their wealth or their children avail them against Allāh at all. And it is they who are fuel for the Fire. — Saheeh International


Lalle ne waɗanda suka kãfirta, dũkiyõyinsu bã su tunkuɗe musu kõme daga Allah, kuma 'ya'yansu bã su tunkuɗẽwa, kuma waɗannan, sũ ne makãmashin wuta. — Hausa Translation (Abubakar Gumi)


Wanda suka kafurta dukiyar su ba zai tallafa masu ba, ko ‘ya’yan su, daga wurin ALLAH. Wa’yannan su ne makamashin wuta. --Masjid Tucson


Waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu ko 'ya'yansu, ba za su amfana masu komai ba, game da Allah, kuma waɗannan su ne makamashin Wuta [1]

Lalle waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu da 'ya'yansu ba za su wadatar da su da komai ba a wajen Allah; kuma waɗannan su makamashi ne na wuta. --Rijiyar Lemo

Segmented

3:10 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio:

3:10 Word by word