Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/9

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Quran/3/8 > Quran/3/9 > Quran/3/10
رَبَّنَآ إِنَّكَ جَامِعُ ٱلنَّاسِ لِيَوْمٍۢ لَّا رَيْبَ فِيهِ ۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُخْلِفُ ٱلْمِيعَادَ ٩

Rabbana innaka jamiAAu annasiliyawmin la rayba feehi inna Allaha layukhlifu almeeAAad — Transliteration


Our Lord! You will certainly gather all humanity for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt. Surely Allah does not break His promise.” — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran


Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt. Indeed, Allāh does not fail in His promise." — Saheeh International


Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari. — Hausa Translation (Abubakar Gumi)


“Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da makawa. ALLAH ba Ya taba karya alkawari.” --Masjid Tucson


‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka tattara mutane guri ɗaya, a ranar da ba kokwanto game da ita. Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’ [1]

"Ya Ubangijinmu, lalle Kai ne Mai tattara mutane a yinin da babu kokwanto a cikinsa. Lalle Allah ba Ya saɓa alƙawari." --Rijiyar Lemo

Segmented

  1. Rabbana innaka jamiAAu anna sili yawmin la rayba feehi
  2. Our Lord! You will certainly gather all humanity for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt.
  3. Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt.
  4. Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi,
  5. “Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da makawa.
  6. ‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka tattara mutane guri ɗaya, a ranar da ba kokwanto game da ita.
  1. inna Allaha la yukhlifu almeeAAad
  2. Surely Allah does not break His promise.
  3. Indeed, Allāh does not fail in His promise.
  4. Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari.
  5. ALLAH ba Ya taba karya alkawari.”
  6. Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’

3:9 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio:

3:9 Word by word