Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/21

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Quran/3/20 > Quran/3/21 > Quran/3/22
إِنَّ ٱلَّذِينَ يَكْفُرُونَ بِـَٔايَـٰتِ ٱللَّهِ وَيَقْتُلُونَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ بِغَيْرِ حَقٍّۢ وَيَقْتُلُونَ ٱلَّذِينَ يَأْمُرُونَ بِٱلْقِسْطِ مِنَ ٱلنَّاسِ فَبَشِّرْهُم بِعَذَابٍ أَلِيمٍ ٢١

Indeed, those who deny Allah’s signs, kill the prophets unjustly, and kill people who stand up for justice—give them good news of a painful punishment. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran


Those who disbelieve in the signs of Allāh and kill the prophets without right and kill those who order justice from among the people - give them tidings of a painful punishment. — Saheeh International


Inna allatheena yakfuroona bi-ayatiAllahi wayaqtuloona annabiyyeena bighayri haqqin wayaqtuloona allatheena ya/muroona bilqistimina annasi fabashshirhum biAAathabin aleem — Transliteration


Lalle ne waɗanda suke kãfirta da ãyõyin Allah, kuma suna kashe Annabãwa bã da wani hakki ba, kuma suna kashe waɗanda ke umurni da yin ãdalci daga mutãne, to, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi. — Hausa Translation(Abubakar Gumi)


Wadanda suka kafurta wa ayoyin ALLAH, kuma suka kashe annabawa ba bisa kan qa’ida ba, kuma suka kashe wanda suke bada umurni akan adalci daga cikin mutane, yi masu alkawarin azaba mai zafi. --Masjid Tucson


Haƙiƙa, waɗanda suka kafirce wa Ayoyin Allah, kuma suna neman kashe Annabawa ba a kan haƙƙi ba, da kuma neman kashe waɗanda ke horo da adalci daga mutane, yi musu albishir da azaba mai raɗaɗi. [1]


Lalle wadanda suke kafirce wa ayoyin Allah, kuma suke kashe annabawa ba tare da hakki ba, kuma suke kashe wadanda suke yin umarni da adalci cikin mutane, to ka yi musu albishir da wata azaba mai radadi. --Rijiyar Lemo

Segmented

  1. Inna allatheena yakfuroona bi-ayatiAllahi
  2. Indeed, those who deny Allah’s signs,
  3. Those who disbelieve in the signs of Allāh
  4. Lalle ne waɗanda suke kãfirta da ãyõyin Allah,
  5. Wadanda suka kafurta wa ayoyin ALLAH,
  6. Haƙiƙa, waɗanda suka kafirce wa Ayoyin Allah,
  7. Lalle wadanda suke kafirce wa ayoyin Allah,
  1. wayaqtuloona annabiyyeena bighayri haqqi
  2. kill the prophets unjustly,
  3. and kill the prophets without right
  4. kuma suna kashe Annabãwa bã da wani hakki ba,
  5. kuma suka kashe annabawa ba bisa kan qa’ida ba,
  6. kuma suna neman kashe Annabawa ba a kan haƙƙi ba,
  7. kuma suke kashe annabawa ba tare da hakki ba,
  1. wayaqtuloona allatheena ya/muroona bilqistimina annasi
  2. and kill people who stand up for justice—
  3. and kill those who order justice from among the people -
  4. kuma suna kashe waɗanda ke umurni da yin ãdalci daga mutãne,
  5. kuma suka kashe wanda suke bada umurni akan adalci daga cikin mutane,
  6. da kuma neman kashe waɗanda ke horo da adalci daga mutane,
  7. kuma suke kashe wadanda suke yin umarni da adalci cikin mutane,
  1. fabashshirhum biAAathabin aleem
  2. give them good news of a painful punishment.
  3. give them tidings of a painful punishment.
  4. to, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi.
  5. yi masu alkawarin azaba mai zafi.
  6. yi musu albishir da azaba mai raɗaɗi.
  7. to ka yi musu albishir da wata azaba mai radadi.

3:21 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: