Quran/3/21 > Quran/3/22 > Quran/3/23
أُو۟لَـٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ حَبِطَتْ أَعْمَـٰلُهُمْ فِى ٱلدُّنْيَا وَٱلْـَٔاخِرَةِ وَمَا لَهُم مِّن نَّـٰصِرِينَ ٢٢
They are the ones whose deeds are wasted in this world and the Hereafter. And they will have no helpers. — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
They are the ones whose deeds have become worthless in this world and the Hereafter, and for them there will be no helpers.
— Saheeh International
Ola-ika allatheena habitataAAmaluhum fee addunya wal-akhiratiwama lahum min nasireen
— Transliteration
Waɗannan ne waɗanda ayyukansu suka ɓãci a cikin dũniya da Lãhira, kuma bã su da wasu mataimaka.
— Hausa Translation(Abubakar Gumi)
And rushe ayukan su anan duniya da lahira, kuma basu da wasu mataimaka. --Masjid Tucson
Waɗannan sune ayyukansu suka 6aci a duniya da Lahira, kuma ba su da masu taimako. [1]
Wadannan su ne wadanda ayyukansu suka lalace a duniya da lahira, kuma ba su da wasu mataimaka. --Rijiyar Lemo
Segmented
3:22 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: