Quran/4/148:Umm Muhammad (Sahih International) [1]
- Allah does not like the public mention of evil except by one who has been wronged. And ever is Allah Hearing and Knowing
- Allah ba Ya son bayyanawa da munana daga magana face ga wanda aka zalunta. Kuma Allah Ya kasance Mai ji, Masani.
- Allah ba ya son yin mummunar magana a fili, sai fa ga wanda aka cuta. Haƙiƙa, Allah, Mai ji ne, Masani ne.
- ALLAH ba Ya son miyagun magana, sai ga wanda aka zalunta. ALLAH Mai ji ne, Masani.