Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/shifa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Listen to the healing verses of the Qur'an
Saurari ayoyin Al-Ƙur'ani na warkewa [1]

Arabic English Hausa
  1. Qur'an 9:14 (x2) = wayashfi sudooraqawmin mu/mineen
  2. Qur'an 10:57 (x2) = washifaonlima fee assudoor
  3. Qur'an 16:69 (x1) = yakhruju min butoonihasharabun mukhtalifun alwanuhu feehi shifaonlinnas
  4. Qur'an 17:82 (x1) = Wanunazzilu mina alqur-ani mahuwa shifaon warahmatun lilmu/mineen
  5. Qur'an 26:80 (x4) = Wa-itha maridtu fahuwayashfeen
  6. Qur'an 41:44 (x2) = qul huwa lillatheena amanoohudan washifa
  1. And Allah will soothe the hearts of the believers—
  2. and a cure for what is in the hearts.
  3. From their bellies comes forth liquid of varying colours, in which there is healing for people.
  4. We send down the Quran as a healing and mercy for the believers.
  5. And He ˹alone˺ heals me when I am sick.
  6. Say, ˹O Prophet,˺ “It is a guide and a healing to the believers.
  1. Kuma Ya warkar da ƙirãzan mutãne mũminai
  2. da waraka ga abin da yake a cikin ƙirãza.
  3. Wani abin shã yanã fita daga cikunanta, mai sãɓãwar launukansa a cikinsa akwai wata warkewa ga mutãne.
  4. Kuma Munã sassaukarwa daga Alƙur'ãni, abin da yake waraka ne da rahama ga mũminai.
  5. Kuma idan na yi jiyya, to, Shĩ ne Yake warkar da ni.
  6. Ka ce: "Shi, shiriya ne da warkewa ga waɗanda suka yi ĩmãni.

See also: this CelebrateMercy video (1hr48m, Shaykh Adeyinka Mendes) about the healing versers (ayat shifa)