Glosbe's example sentences of ago [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ago:
- 2, 3. (a) What powerful force did Jehovah use aeons ago?
2, 3. (a) Wane iko mai ƙarfi ne Jehobah ya yi amfani da shi shekaru aru-aru da suka shige? [2] - THE modern history of Jehovah’s Witnesses began more than a hundred years ago.
Tarihin zamani na Shaidun Jehovah ya soma fiye da shekaru ɗari da suka shige. [3] - Twenty years ago, Selmira’s husband was gunned down in a robbery, leaving her with three young children to rear.
Shekara ashirin da ta shige, ’yan fashi da makami sun kashe mijin Selmira, aka bar ta da kula da yara uku. [4] - A long, long time ago, God created the first man and woman.
Tun dā can, Allah ya halicci namiji da tamace na farko. [5] - More than 2,500 years ago, the prophet Jeremiah stated: “It does not belong to man who is walking even to direct his step.”
Fiye da shekara 2,500 da suka shige, annabi Irmiya ya ce: “Mutum kuwa ba shi da iko shi shirya tafiyarsa.” [6] - (Luke 10:2) Since that was true nearly 2,000 years ago, what is the case today?
(Luka 10:2) Tun da wannan gaskiya ne kusan shekara 2,000 da ta shige, yaya yanayin yake a yau? [7] - 4 Some time ago, an elderly Witness who was baptized in 1946 observed: “I have made it a point to be present at every baptism talk and to listen carefully, as if it were my own baptism.”
4 Wani Mashaidi da ya tsufa, da ya yi baftisma a shekara ta 1946 ya ce: “Na tabbata cewa zan halarci dukan jawabin baftisma kuma in saurara da kyau kamar ni ne zan yi baftisma.” [8] - Because universal issues, moral ones, raised a long time ago still need to be settled.
Domin ana bukatar a sasanta batutuwan da suka shafi dukan mutanen da ke duniya da kuma abu mai kyau da marar kyau da aka ta da tun da daɗewa. [9] - Years ago, Sabina, holding her two baby daughters in her arms, watched her husband board an old bus to search for a better-paying job in another country.
Shekaru da yawa da suka shige, Sabina, riƙe da ’ya’yanta biyu, tana kallo mijinta ya shiga wata tsohuwar mota don neman aikin da zai ba shi kuɗi sosai a wata ƙasa. [10] - 6 What marvelous truths have been uncovered since that small beginning over 100 years ago!
6 Tun fiye da shekaru ɗari da suka shige, Shaidun Jehobah sun koyi abubuwa masu ban sha’awa daga cikin Littafi Mai Tsarki! [11] - Michel and Marie-Agnès, a married couple from France in their late 50’s, moved to Benin about five years ago.
Michel da Marie-Agnès, ma’urata ne daga ƙasar Faransa da suka kusan shekaru sittin, sun ƙaura zuwa ƙasar Benin wajen shekara biyar da suka shige. [12] - 18 After considering these events of long ago, perhaps you are wondering: ‘If I had lived at that time, how would I have responded as God’s will was progressively revealed?
18 Bayan ka bincika waɗannan aukuwa na dā can, wataƙila kana mamakin: ‘Da ina raye lokacin, yaya zan yi yayin da ake bayyana nufin Allah a hankali? [13] - Not long ago I succeeded in finding one.
Bai daɗe ba da na samu wani aiki. [14] - In any case, you will likely agree with what the apostle Paul wrote long ago: “The scene of this world is changing.” —1 Corinthians 7:31.
Ko yaya dai, za ka yarda da abin da manzo Bulus ya rubuta da daɗewa: “Ƙa’idar duniyan nan tana shuɗewa.”—1 Korinthiyawa 7:31. [15] - That assistance was started nearly a decade ago.
An soma ba da wannan taimako kusan shekaru goma da suka wuce. [16] - WHEN we recall the day of our baptism as one of Jehovah’s servants, whether it occurred a few years ago or many, it may seem as though it took place yesterday.
IDAN muka tuna da ranar baftismarmu don mu zama bayin Jehovah, ko ta auku shekaru kaɗan ne da suka shige ko da yawa, sai ya zama kamar jiya jiya ne ya faru. [17] - Paul wrote: “God, who long ago spoke on many occasions and in many ways to our forefathers by means of the prophets, has at the end of these days spoken to us by means of a Son, whom he appointed heir of all things.”
Bulus ya rubuta: “Allah, da ya yi ma ubanni magana a zamanin dā ta wurin annabawa da rabo dabam dabam, da hanya dabam dabam kuma, a ƙarshen waɗannan kwanaki ya yi mana magana cikin Ɗansa, wanda ya sanya magajin abu duka.” [18] - 3 For example, think of a man who lived many centuries ago, a man more noteworthy than any film star, sports hero, or member of royalty.
3 Alal misali, ka yi tunanin mutum wanda ya rayu ƙarnuka da yawa da suka shige, mutumin da ya fi dukan wani zakaran fim, jarumin wasanni, ko kuma ɗan sarakuna. [19] - At a gathering there, a brother told me: “Many years ago my mother and I bought a house in town.
A wani taro da aka yi a wajen, wani ɗan’uwa ya gaya mini: “Shekaru da yawa da suka shige, ni da mamata mun sayi wani gida a gari. [20] - A few years ago, most congregations considered the book Draw Close to Jehovah at the Congregation Bible Study.
A shekarun baya, an kammala nazarin littafin nan Ka Kusaci Jehovah a sashen Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya a taron yawancin ikilisiyoyi. [21] - Jehovah could have acted long ago to eliminate or even prevent all suffering.
Da Jehobah ya ɗauki mataki da daɗewa ko kuma da ya hana dukan wahala. [22] - Although some of my relatives who learned Bible teachings years ago have now died, our extended family has continued to grow, and God has richly blessed us.
Ko da yake wasu cikin dangogina da suka koyi gaskiyar Littafi Mai Tsarki shekaru da suka shige sun mutu yanzu, danginmu ya ci gaba da ƙaruwa, kuma Allah ya albarkace mu sosai. [23] - A FEW years ago, Roald and Elsebeth, a couple then in their late 40’s, lived comfortably in Bergen, Norway’s second-largest city.
WANI ɗan’uwa mai suna Roald da matarsa Elsebeth ’yan kusan shekara 50 ne kuma suna zama a Bergen, wanda shi ne birni na biyu mafi girma a ƙasar Norway. [24] - Though written over 2,500 years ago, their message “is alive and exerts power,” even today. —Hebrews 4:12.
Ko da yake an rubuta su fiye da shekaru 2,500 da suka wuce, saƙonsu “mai-rai ce, mai-aikatawa,” a yau.—Ibraniyawa 4:12. [25] - (Ecclesiastes 8:9) Those words, recorded some 3,000 years ago, accurately describe the world in which we live.
(Mai-Wa’azi 8:9, Littafi Mai Tsarki) Wannan kalamin da aka rubuta shekaru 3,000 da suka shige, sun kwatanta sak yadda rayuwa take a zamaninmu. [26]
- 2, 3. (a) What powerful force did Jehovah use aeons ago?
Retrieved June 23, 2019, 12:12 pm via glosbe (pid: 3184)