Glosbe's example sentences of alfahari [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar alfahari:
- ’Yan Filibi suna alfahari cewa suna da ’yancin ’yan ƙasar Roma domin suna morar abubuwan da ake tanadar wa waɗanda ke da wannan matsayin.
Roman citizens in Philippi and throughout the Roman Empire were proud of their status and enjoyed special protection under Roman law. [2] - Ta yin hakan, wataƙila ya yi ƙoƙari ya sa ta yi alfahari, ta wajen sa ta ɗauki kanta da muhimmanci, kamar ita ce kakakin kanta da kuma na maigidanta.
In so doing, he may have tried to appeal to her pride, endeavoring to make her feel important —as if she were the spokesperson for herself and her husband. [3] - Ka daɗe kana alfahari da ginin.
You have always been proud of this building. [4] - Kana alfahari da su, amma wani lokaci kana jin kamar da suna kusa da kai?
Are you proud of them, but at the same time, do you sometimes wish they were nearer? [5] - A lokacin, mai yiwuwa ka yi alfahari cewa kai mahaifi ne.
At the time, you probably felt proud of being a father. [6] - Hakika, ’ya’yan Sihiyona, da kuma Jehovah kansa, za su yi alfahari da Sihiyona.
Yes, Zion’s children, and Jehovah himself, will be proud of Zion. [7] - Menene yin alfahari domin halinmu na Kirista ya ƙunsa?
What is involved in boasting in our Christian identity? [8] - Bayin Jehobah na dā masu yawa sun yi alfahari domin halinsu
Many ancient servants of Jehovah took pride in their distinct identity [9] - Muna alfahari da matasa da suka ƙuduri aniyar guje wa matsin yin lalata, kuma Jehobah ma yana alfahari da su!
We are proud of young Christians who are determined to resist pressure to share in sexual immorality, and Jehovah is proud of them too! [10] - Yayin da yake yin hakan, zuciyar mamar ta cika da farin ciki da alfahari.
As he does so, the mother’s heart swells with joy and pride. [11] - (Ayukan Manzanni 15:28, 29) Shaidun Jehovah suna alfahari da matasansu waɗanda suka dage bisa abin da yake nagari.
(Acts 15:28, 29) Jehovah’s Witnesses are very proud of the young ones among them who stand firm for what is right. [12] - (Ibraniyawa 13:5) Tun da yake muna da irin wannan alkawari za mu yi alfahari cewa mu Kiristoci ne!
(Hebrews 13:5) Having such strong support should make us feel proud to be Christians! [13] - Kamar yadda gogaggen mai aikata laifi yake yin alfahari da ikonsa, Iblis ya yi alfahari da ikonsa sa’ad da yake jarraba Yesu, Ɗan Allah.
Just as a master criminal often takes pride in boasting about his power, so did the Devil when tempting Jesus, the Son of God. [14] - Ƙari ga haka, ina alfahari da matan ’ya’yana Stephanie da Racquel, suna kamar ’ya’ya ne a gare ni.
Also, I am proud of my two beautiful daughters-in-law, Stephanie and Racquel, whom I view as my own daughters. [15] - (Esther 2:11) Babu shakka, Mordekai ya yi alfahari sa’ad da wataƙila wani bawa da ke aiki a gidan matan ya ba shi labarin Esther.
(Esther 2:11) As bits of information trickled out to him, perhaps through cooperative servants in the household, he must have beamed with fatherly pride. [16] - • Menene yin alfahari domin halinmu na Kirista ya ƙunsa?
• What is involved in boasting in our Christian identity? [17] - Ku ’ya’ya ne mafi kyau da uwa za ta so ta samu, ina alfahari da ku.
You are the best daughters a mother could have, and I am very proud of you. [18] - Amma wanda ya keɓe kansa ga Jehobah yana alfahari cewa shi Mashaidin Jehobah ne kuma saboda haka, zai nuna halaye masu kyau.
However, a person who is dedicated to Jehovah will rightly be proud to bear God’s name, and he shows this by his conduct. [19] - (Zabura 73:23, 24) Sai Asaf ya koma yana alfahari da Allahnsa.—Zabura 34:2.
(Psalm 73:23, 24) Asaph came to take pride in his God again. —Psalm 34:2. [20] - Wasu suna alfahari da rashin ɗa’arsu kuma suna sūkar waɗanda suke da halaye masu kyau. —1Bi 4: 3, 4.
Many flaunt their gross wrongdoing and criticize those who live by a different standard. —1Pe 4:3, 4. [21] - Muna alfahari cewa mun san Uban.
In fact, we may properly boast in knowing the Father. [22] - Sun yi farin ciki sosai da ita kuma suka gaya mata cewa suna alfahari da ita!
Why, they rejoiced with her and told her how proud they were of her! [23] - Manzo Bulus da abokansa sun yi alfahari don sun taimaka wajen kafa sabuwar ikilisiya wadda ’yan’uwan cikinta suka jimre wa tsanantawa cikin aminci.—1 Tasalonikawa 1:1, 6; 2:19, 20; 2 Tasalonikawa 1:1, 4.
The apostle Paul and his companions took pride in a new congregation that they had helped to establish, for the brothers faithfully endured persecution. —1 Thessalonians 1:1, 6; 2:19, 20; 2 Thessalonians 1:1, 4. [24] - Ka Yi Alfahari da Halinka
Be Proud of Who You Are [25] - 16 Ba laifi ba ne mu yi alfahari a kan abubuwan da suka dace.
16 Taking pride in the right things can be good. [26]
- ’Yan Filibi suna alfahari cewa suna da ’yancin ’yan ƙasar Roma domin suna morar abubuwan da ake tanadar wa waɗanda ke da wannan matsayin.
Retrieved July 6, 2019, 12:19 pm via glosbe (pid: 5596)