Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

alfahari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
alfahari

Jam'i
babu (none)

àlfahàr̃ī m

  1. pride, being proud <> ji da kai, ko cika baki. taƙama ko tinƙho.
    Amma dai akwai wasu da suke fitowa masu kungiyoyin irin wadannan mutane da ke alfahari da cewa su ba su da wata sha'awa ta jima'i. [1] <> but there is a growing asexual pride movement for people who lack sexual feelings. [2]


Google translation of alfahari

Proud.