Glosbe's example sentences of amounted [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar amounted:
- The congregation would begin by reciting the Shema, what amounted to the Jewish confession of faith.
Ikilisiyar takan soma ne da maimaita Shema, wato, abin da ke kai ga furta bangaskiyar Yahudawa. [2] - In what amounted to an effort to protect himself, Peter disowned Jesus three times. —Matt.
Da yake yana son ya kāre kansa, sai ya yi musun sanin Yesu sau uku.—Mat. [3] - That desire was, in fact, a grave sin, for it amounted to a rejection of Jehovah as their King.
Hakan zunubi ne mai tsanani domin ya nuna cewa ba sa son Jehobah ya zama Sarkinsu. [4] - So Jehovah’s motive amounted to this: love.
Saboda haka, dalilin Jehovah shi ne: ƙauna. [5] - The figure given in Numbers evidently included “the leaders” of the people executed by the judges, which may have amounted to 1,000 men, and those executed directly by Jehovah. —Numbers 25:4, 5.
Adadi da aka bayar a Littafin Lissafi ya haɗa da “hakiman jama’a,” da Alƙalai suka kashe kusan mutane 1,000, da kuma waɗanda Jehobah ya halaka da kansa.—Litafin Lissafi 25:4, 5. [6] - One Witness, Jesús Martín, even accumulated sentences that amounted to 22 years in prison.
Wani Mashaidi, Jesús Martín, da aka tara shekaru da ya kashe a fursuna sun kai 22. [7] - Paul’s integrity amounted to a slap in the face of that slanderer!
Amincin Bulus ya zama kamar mari a fuskar wannan ɗan tsegumi! [8] - So God’s motive amounted to this: love.
Saboda haka, dalilin Allah shi ne: ƙauna. [9] - 20 Soon messengers were speeding on horseback to every corner of the vast empire, delivering what amounted to a death sentence on the Jewish people.
20 Ba da daɗewa ba, sai mahaya suka soma tafiya ɓangarori dabam-dabam na birnin don su yi shelar saƙon halaka Yahudawa. [10] - I had been planning a robbery with two partners in order to get free of my gambling debts, which amounted to more than $50,000.
Ni da abokaina biyu mun so mu je fashi domin in sami kuɗin biyan bashin cācar dala 50,000 da na yi. [11] - According to A History of Madagascar, “the number of baptisms alarmed the conservative elements at the royal court, who persuaded the queen that the communion service amounted to an oath of allegiance to the British.”
In ji littafin nan A History of Madagascar, “yawan mutanen da suka yi baftisma ya tsorata fadawan sarki da ba sa son canje-canje, kuma suka ruɗi sarauniyar cewa cin jibi, yin rantsuwa ne na amincewa da mulkin Britaniya.” [12] - Yet, saying that he would ‘stand up for his lot’ in the future amounted to a clear promise of a resurrection to come —long after he had died.
Duk da haka, yadda aka gaya masa cewa zai sami “rabo” a nan gaba ya nuna cewa yana da begen tashi daga mutuwa. [13] - The total weight of the gold ornaments amounted to over 500 troy pounds (190 kg). —Num.
Adadin nauyin kayan zinariyar sun kai kilo ɗari da casa’in.—Num. [14] - Cain’s decisions and actions amounted to a willful rebellion against Jehovah God.
Domin tunanin Kayinu da ayyukansa sun nuna cewa da gangan ne ya yi tawaye da Jehobah. [15] - By means of a series of covenants, which amounted to solemn promises, Jehovah gradually revealed how his purpose concerning the Deliverer promised in Eden would be fulfilled.
Ta hanyar jerin alkawuran da Ya yi, da sannu-sannu Jehobah ya bayyana yadda manufarsa game da Mai Ceto da aka yi alkawarinsa a Adnin zai cika. [16] - Cain’s decisions and actions amounted to a willful rebellion against Jehovah God.
Domin tunanin Kayinu da ayyukansa sun nuna cewa ya yi wa Jehobah tawaye ne da gangan. [17] - In reality, though, they amounted to a command for the Gadites to strike back.
Amma a kashin gaskiya, umurni ne ga ’yan Gad su yi ramako. [18] - “People said that his life amounted to nothing,” relates Joyce, “because he dealt in drugs, was a thief, and did a host of other bad things.
“Mutane sun ce rayuwarsa ba ta da amfani,” in ji Joyce, “domin shi ɗan ƙwaya ne, yana sata, kuma ya yi abubuwa marar kyau da dama. [19] - So the number of tribes in Israel amounted to 13.
Saboda haka, ƙabilu 13 ne ke Isra’ila. [20] - Subsequently, Adam joined his wife in what amounted to a rebellion against God’s rightful rule and good direction.
Ba da daɗewa ba, Adamu ya bi matarsa suka yi tawaye ga ikon Allah na yin sarauta da kuma ja-gora mai kyau. [21] - Jehovah caused a scourge to afflict the disobedient ones, “and those dead from the scourge amounted to fourteen thousand seven hundred, aside from those dead on account of Korah.” —Numbers 16:41-49.
Jehovah ya sa annoba ta auko a kan masu rashin biyayyan nan, “mutanen da suka mutu ta wurin annobar, mutum zambar goma sha huɗu ne da ɗari bakwai, banda waɗanda suka mutu a kan matsalar Kora.”—Litafin Lissafi 16:41-49. [22] - Those first-century Christian women may not have thought that they were following Satan, but their actions amounted to just that.
Waɗannan gwaurayen ba sa ganin cewa suna bin Shaiɗan, amma abin da suka yi ya nuna cewa suna yin hakan. [23] - 4:16) Not feeling shame when suffering as a follower of Christ amounted to rejecting social norms of the day.
4:16) Kawar da kunya sa’ad da suke shan wahala domin su mabiyan Kristi ne ya ƙunshi ƙin mizanan jama’a na zamanin. [24] - * Such a defection amounted to apostasy.
* Irin wannan gujewar tana nufin yin ridda. [25]
- The congregation would begin by reciting the Shema, what amounted to the Jewish confession of faith.
Retrieved June 24, 2019, 6:35 am via glosbe (pid: 2204)