Glosbe's example sentences of aspect [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aspect:
- 9 The second aspect of Jesus’ personality that we will consider is his humility.
9 Sashe na biyu na halin Yesu da za mu tattauna shi ne tawali’unsa. [2] - 3 Yes, since 1914 the good news of the Kingdom has taken on a thrilling new aspect.
3 Hakika, tun shekara ta 1914 an soma bisharar Mulki da sabon fasali mai ban mamaki. [3] - 4:10, 11) If elders take the lead in this activity, they will help other congregation members to see that this aspect of our Christian activity should never be neglected.
4:10, 11) Idan dattawa suka kasance na farko a wannan aikin, za su taimaki ’yan ikilisiyar su fahimci cewa ya kamata mu ɗauki wannan irin aiki na Kirista da muhimmanci. [4] - 5 Indeed, the Mosaic Law included rules and regulations on practically every aspect of the Israelites’ life, outlining what was clean and acceptable and what was not.
5 Hakika, Dokar Musa ta ƙunshi dokoki da farillai a kan kowane fannin rayuwa na Isra’ilawa, ya faɗi abin da ke da tsabta da aka amince da shi da abin da ba shi da tsabta. [5] - What vital aspect will be discussed in the next article?
Mene ne za mu tattauna a talifi na gaba? [6] - Similarly, when we fill out an application for some privilege of service, we should never misrepresent the real state of our health or any other aspect of our record. —Read Proverbs 6:16-19.
Hakazalika, sa’ad da muke cika fam na gatan hidima, kada mu rubuta ƙarya game da yanayin lafiyarmu ko kuwa duk wani abu game da kanmu.—Karanta Misalai 6:16-19. [7] - Just as a friend might tap you on the shoulder to bring something to your attention, Jehovah can use his spirit to draw your attention to an aspect of your conduct or personality that you —and no doubt many others like you— need to improve.
Kamar yadda abokinka zai iya taɓa kafaɗarka don ya gaya maka wani abu, Jehobah zai iya yin amfani da ruhunsa don ya taimaka maka ka fahimci cewa kana bukatar yin gyara a halinka ko ayyukanka. [8] - For all of us, our worship touches every aspect of life, including the way we raise our families and even the way we respond to certain health issues.
Ga dukanmu, ibadarmu ta shafi dukan fasalolin rayuwarmu, har da yadda muke tarbiyyar da iyalanmu da kuma matakan da muke ɗauka game da lafiyar jikinmu. [9] - 16 There is another aspect of Jehovah’s perfect justice that merits our consideration and respect: the way he deals with transgressors of his righteous standards.
16 Da akwai wani bangaren shari’ar Jehovah da ya isa mu mai da hankali gare shi kuma mu daraja shi: hanyar da yake bi da wadanda suka taka mizanansa na adalci. [10] - Before offering a suggestion, you may choose to see whether he has improved in that aspect at the next door.
Kafin ka ba shi shawara, kana iya bari ka gani ko ya samu ci gaba a wannan sashen a ƙofa ta gaba. [11] - This aspect of godly wisdom should influence not just how we treat fellow worshipers but also how we feel about them.
Wannan bangaren hikima ta Allah ya kamata ya rinjayi ba kawai yadda za mu bi da ’yan’uwa masu bi ba amma kuma yadda muke ji game da su. [12] - This is another aspect emphasized in the illustration of the leaven.
Wannan wani fanni ne da aka nanata a kwatanci na yisti. [13] - 14 For faithful Israelites, the high point and focus of such trips was the spiritual aspect —their eagerly worshipping Jehovah alongside thousands of appreciative celebrants.
14 Abin da Isra’ilawa masu aminci suka fi so da wannan taron shi ne cewa za su bauta wa Jehobah tare da dubban mutane da suke ƙaunarsa. [14] - One prominent aspect of our sinful human nature is our tendency to rely on ourselves.
Da yake mu ajizai ne, yana da sauƙi mu dogara ga kanmu. [15] - What aspect of the resurrection will we first address?
Me za mu bincika da farko game da tashin matattu? [16] - (1 Corinthians 2:16) Nevertheless, those early Christians did not fully understand every aspect of Jehovah’s purposes.
(1 Korinthiyawa 2:16) Duk da haka, waɗancan Kiristoci na farko ba su fahimci sosai dukan fanni na ƙudurin Jehovah ba. [17] - We do this by studying each aspect as it is revealed through the pages of the Bible and discussed in our Christian publications.
Muna yin hakan ta wajen yin nazari game da kowane cikin waɗannan halaye, ta yin amfani da Littafi Mai Tsarki da kuma littattafanmu na Kirista. [18] - What, then, can you do in the way of cultivating this aspect of the fruitage of God’s spirit?
To, me za ka iya yi ka koyi wannan fasali na ’yar ruhun Allah? [19] - What was an important aspect of Jesus’ way of training others?
Wane abu mai muhimmanci ne Yesu ya yi sa’ad da yake horar da wasu? [20] - What may result from following Jesus’ teachings, but what additional aspect merits study?
Menene zai faru in mun bi koyarwar Yesu, wane ƙarin abu ya kamata mu bincika? [21] - 14 A major aspect of true Christianity is love.
14 Ƙauna ce fanni na musamman na Kiristanci na gaskiya. [22] - The key, once again, is to have accurate knowledge of Jehovah and to let that knowledge guide us in every aspect of life.
Ya kamata mu san Jehobah sosai kuma mu bar ƙa’idodinsa su riƙa mana ja-goranci a rayuwa. [23] - Meditate on why your listeners need to hear the information you are sharing, and consider what aspect of the topic will be particularly helpful to them.
Ka yi tunani a kan dalilin da ya sa masu sauraronka suke bukatar su ji saƙon kuma ka zaɓi batutuwa da za su amfane kowannensu. [24] - 12 Another important aspect of magnifying the true God is knowing, using, and teaching others his unique name, Jehovah.
12 Wani muhimmin fanni na girmama Allah na gaskiya shi ne ta sani, yin amfani, da kuma koya wa wasu sunansa mai girma, Jehovah. [25] - 24:10) We might grow weary of some aspect of sacred service and begin to feel that we have done enough over the years, thinking that perhaps it is time for others to carry the load.
24:10) Muna iya gajiya game da yin wani fanni na hidima kuma mu soma jin kamar abin da muka yi shekaru da yawa ya isa haka, lokaci ya kai da wasu za su ɗauki hakkin. [26]
- 9 The second aspect of Jesus’ personality that we will consider is his humility.
Retrieved June 26, 2019, 11:51 am via glosbe (pid: 3711)