Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:assert

Discussion page of assert

Glosbe's example sentences of assert [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar assert:
    1. Abram did not assert his rights but put the interests of Lot ahead of his own
      Abram bai nuna ikonsa ba amma ya sa na Lot a gaban nasa [2]

    2. Some Bible scholars assert that Jude quoted an apocryphal work called the Book of Enoch, but that book is a fanciful work of uncertain origin, falsely attributed to Enoch.
      Wasu marubuta sun ce Yahuda ya yi ƙaulin littafin afokirifa da ake kira Book of Enoch (Littafin Enok), amma wannan littafin ya faɗi abubuwa game da Anuhu da ba gaskiya ba ne. [3]

    3. The destruction of Lisbon in 1755 moved Voltaire to assert that such events were beyond human understanding
      Halakar Lisbon a shekara ta 1755 ta sa Voltaire ya yi da’awar cewa irin aukuwan nan mutane ba sa iya fahimtawa [4]

    4. • How do we know that Jehovah will soon assert his sovereignty?
      • Yaya muka sani cewa ba da daɗewa ba Jehobah zai nuna ikon mallakarsa? [5]

    5. Some prominent authors assert that belief in God and devotion to him is illogical, even harmful.
      Wasu shahararrun marubuta sun yi hasashen cewa yin imani ga Allah da kuma bauta masa wawanci ne kuma yana da haɗari. [6]

    6. 5 Others assert that God does not exist.
      5 Wasu sun ma ce Allah bai wanzu ba. [7]

    7. Moreover, they assert that the soul cannot die, that it is immortal.
      Kari ga haka, sun furta cewa kurwa bata mutuwa, cewa gagara mutuwa ce. [8]

    8. Regarding Julien, a young man who was rather shy, Ludovic says: “Because Julien at times attempted to assert himself in a somewhat clumsy way, his behavior was not natural.
      Sa’ad da Ludovic yake yin kalami game da wani ɗan’uwa mai jin kunya mai suna Julien, ya ce: “Na lura cewa Julien bai da gaba gaɗi a yin wasu ayyuka a cikin ikilisiya, saboda haka, ba ya kintsuwa kuma yana yin wasu abubuwa babu tsari. [9]

    9. 12 We can be certain that Jehovah will soon assert his sovereignty.
      12 Muna da tabbaci cewa ba da daɗewa ba Jehobah zai nuna ikon mallakarsa. [10]

    10. Why, then, can we assert that Jehovah feels so strongly about pornography?
      To, me ya sa muke cewa Jehobah ya tsani batsa? [11]

    11. Sinful inclinations may try to assert themselves, but when he refuses to act on them because he calls to mind the clean teachings of Christ, he shows that sin is no longer his master. —Romans 6:12-17.
      Nufe-nufe na zunubi suna iya neman danne shi, amma idan ya ƙi ya yi su domin ya tuna da koyarwar Kristi mai tsabta, ya nuna cewa zunubi ba ya sarauta a kansa kuma ba.—Romawa 6:12-17. [12]

    12. Afterward, this “King of kings,” Jesus Christ, will assert full control of earth’s elements.
      Bayan haka, wannan “Sarkin Sarakuna,” Yesu Kristi, zai sarrafa iska, da ruwa da makamantansu yadda ya ga dama. [13]

    13. However, critics assert that the book is a fraud.
      Amma ’yan suka sun ce wai littafin ha’inci ne. [14]

    14. 6 When learned individuals assert that evolution is a fact, they imply that only the ignorant refuse to believe it.
      6 Sa’ad da mutane masu ilimi suka ce ra’in bayyanau gaskiya ne, suna nuna cewa jahilai ne kawai suka ƙi gaskatawa. [15]

    15. (Matthew 24:3-14; 2 Timothy 3:1-5) Shortly, he will intervene in human affairs to assert his rulership over the earth.
      (Matta 24:3-14; 2 Timothawus 3:1-5) Ba da jimawa ba, zai sa hannu cikin harkokin mutane don ya saka nasa sarauta bisa duniya. [16]

    16. Why was it wrong to assert that observance of the Mosaic Law was necessary for salvation?
      Me ya sa ba daidai ba ne a ce kiyaye Dokar Musa wajibi ne domin a sami ceto? [17]


Retrieved June 26, 2019, 11:51 am via glosbe (pid: 3711)