Glosbe's example sentences of assign [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar assign:
- In some cases, you may choose to assign them to work with a younger companion who can provide physical support.
A wasu lokuta, kana iya sa su fita wa’azi tare da matasan da za su iya taimaka musu. [2] - Soon after this, Jehovah would assign Elijah to train Elisha, who would become known as the one “who poured out water upon the hands of Elijah.”
Ba da daɗewa ba bayan wannan Jehobah ya umurci Iliya ya ƙoyar da Elisha, wanda za a sani da “wanda dā ya kan zuba ruwa a hannuwan Iliya.” [3] - • Assign each member of the family to read the designated Bible chapters in advance and to make note of one or two questions that he has on the material.
• Ku ba kowane cikin iyalin sashe da zai karanta a surorin Littafi Mai Tsarki tun da wuri kuma ya rubuta tambayoyi ɗaya ko kuma biyu daga cikin labarin. [4] - With such a large response, it would be possible to assign these volunteers to three different Bulgarian cities: Kazanlak, Sandanski, and Silistra.
Tun da yake mutane da yawa sun ba da kansu, zai yiwu a aika waɗannan da suka ba da kansu zuwa birane uku dabam-dabam na Bulgeriya: Kazanlak, Sandanski, da Silistra. [5] - As with a spoken language, to speak the “pure language” fluently, we need to listen carefully, imitate fluent speakers, memorize the names of Bible books and some Bible verses, repeat things we learn, read aloud, analyze the grammar, or pattern of truth, work at progressing, assign study times, and practice “speaking” the pure language. —8/15, pages 21-25.
Kamar yadda za mu koyi wani yare, don mu yi “harshe mai-tsarki” sosai muna bukatar saurarawa da kyau, mu yi koyi da waɗanda suka iya magana sosai, mu haddace sunayen littattafan Littafi Mai Tsarki da wasu ayoyi cikin Littafi Mai Tsarki, mu maimaita abubuwan da muka koya, mu furta kalamai idan muna karatu, mu bincika nahawu ko tsarin gaskiyar, muna bukatar mu ci gaba da koyo, mu keɓe lokaci don yin nazari, mu kuma gwada ‘furta’ harshe mai tsarki.—8/15, shafuffuka na 21-25. [6] - The Congregation Service Committee should promptly assign you to a field service group.
Kwamitin Hidima na Ikilisiya yana bukatar ya saka ka a wani rukunin masu wa’azi ba tare da ɓata lokaci ba. [7] - If no elder, ministerial servant, or other qualified baptized brother is available to be assigned on some days, the service overseer should assign a capable baptized sister to conduct. —See the article “When a Sister Must Conduct.”
Idan akwai ranar da babu wani dattijo ko bawa mai hidima ko ɗan’uwan da ya yi baftisma da zai fita wa’azi, mai kula da hidima ya zaɓi wata ’yar’uwa da ta yi baftisma kuma ta ƙware don ta gudanar da wannan taron.—Ka duba talifin nan “Idan Ya Zama Dole ’Yar’uwa Ta Gudanar da Taron.” [8] - If the territory is in a high-crime area, he may assign brothers to work with or near groups of sisters.
Idan babu tsaro sosai a yankin da za su yi wa’azi, zai iya ce ’yan’uwa maza su yi wa’azi tare da ’yan’uwa mata ko kuma su kasance a rukuni ɗaya. [9] - Would anyone assign someone he did not trust to keep and use his valuable things?
Akwai wanda zai ba mutumin da bai amince da shi ba ajiya da kuma yin amfani da kayansa masu tamani? [10] - (Mal 2 Verse 15) Happily, God’s organization today abounds with such men who ‘assign honor to their wives.’
(Aya ta 15) Abin farin ciki, ƙungiyar Allah a yau tana cike da irin waɗannan maza waɗanda suke ‘ba da girma ga matansu.’ [11] - Parents can assign their children subjects to research in preparation for the family study
Iyaye za su iya ba yaransu abin da za su yi bincike a kai don shirin nazari na iyali [12] - “To delegate” means “to entrust to another; to appoint as one’s representative; to assign responsibility or authority.”
“Ba da aiki” yana nufin a ba mutum wani abu, naɗa mutum ya zama wakili, ko kuma ba da hakki ko iko. [13] - They cherish their wives, assign them honor, and lovingly respond to their needs.
Suna daraja matansu, suna girmama su, kuma suna biyan bukatunsu cikin ƙauna. [14] - If you assign youngsters a subject to research in preparation for the family Bible study, you can ask them about what they learned.
Idan kuka ba yaranku abin da za su bincika don shirin nazarin Littafi Mai Tsarki na iyali, kuna iya tambayarsu abin da suka koya. [15] - However, when the congregation will have a combined meeting for field service, the service overseer will assign someone to conduct.
Amma, idan ikilisiyar baƙi ɗaya za ta yi taron fita wa’azi tare, mai kula da hidima zai zaɓi ɗan’uwan da zai gudanar da taron. [16] - Comparably, Christian husbands assign their mates honor and praise them.
Hakazalika, maza Kiristoci suna ‘ba da girma ga matansu’ kuma suna yaba musu. [17] - 8 Why should husbands properly assign honor to their wives?
8 Me ya sa ya kamata maza su girmama matansu? [18] - The school overseer will assign one assistant.
Mai kula da makaranta zai ba ta mataimakiya guda. [19] - 7 How, then, can husbands assign honor to their wives?
7 To, ta yaya maza za su girmama matansu? [20] - What role does Jehovah assign to the husband and father in the family, and how may a man fulfill that role?
Wane hakki ne Jehobah ya ba maigida kuma uba a cikin iyali, kuma yaya zai cika hakkinsa? [21] - The Bible describes them as “a weaker vessel” to whom husbands are commanded to assign “honor.”
Littafi Mai Tsarki ya kwatanta su a matsayin waɗanda suka fi “rashin ƙarfi” kuma ya umurci maza su riƙa ba su “girma.” [22] - 6:33) How can that statement help us in determining how much time and importance to assign to recreation?
6:33) Ta yaya wannan furuci zai taimaka mana mu san yadda nishaɗi yake da muhimmanci a rayuwarmu da kuma yawan lokaci da za mu yi shi? [23] - But otherwise, it is best not to imagine or assign antitypical applications.
Amma idan Littafi Mai Tsarki bai faɗa ba, bai kamata mu ɗauka cewa wani mutum ko yanayi ko abu yana wakiltar wani abu dabam ba. [24] - Although he may be able to assign a measure of blame to the other party, the humble Christian concerns himself with his own failings and is willing to admit them. —Read Proverbs 6:1-5.
Amma idan hakan ya faru, ya kamata mu nemi gafara ko da ba da gangan muka saɓa alkawarin ba.—Karanta Misalai 6:1-5. [25] - 17 Assign definite study times.
17 Ka tsara lokacin yin nazari. [26]
- In some cases, you may choose to assign them to work with a younger companion who can provide physical support.
Retrieved June 26, 2019, 11:52 am via glosbe (pid: 3711)