Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. arrange, plan <> shirya, jera, gyara.
    Her producer had arranged a party at the Savoy Hotel to celebrate her success. [1] <> Mashiryin wasan ya tsara wata liyafa a Otal din Savoy domin murnar wannan nasarar. [2]
  2. wallafa
    Ya tsara waƙa.

Verb 2

tsara | tsare | tsaro | tsari

  1. protect <> kare.
    Allah ya tsare shi.

Noun

Tilo
tsara

Jam'i
tsararraki or tsareku or tsarori

m/f

  1. sa'a ko wari a shekaru. <> generation.
  2. gajere. <> short.
  3. wata irin magen dawa.

Noun 2

f

  1. tsakiyar baya daga wuya zuwa kwankwaso.


Google translation of tsara

Design, shelter.

  1. (verb) arrest <> kama, tsara, ɗaura; protect <> kare, tsara; shelter <> tsara; regulate <> tsara, gwada; arrange <> tsara, gabatar da;