Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive & intransitive) If you arrange something, you put it in order or you organise it. <> tsārā̀, yi fasàlī, shirya, tanadi
- we've arranged to meet at the station <> mun shiryā̀ zā mù hàɗu à tashàr
- the new city is well arranged <> sābon birnîn yanā̀ dà kyân fasàlī
- "our lord! grant us mercy from your presence and arrange for us in our affair what is right and good!"
"ya ubangijinmu! ka ba mu wata rahama daga gare ka, kuma ka sauƙaƙe mana (samun) shiriya daga al'amarinmu."
"ubangijinmu, ka bamu rahamah daga gare ka, kuma ka sa mana albarkacinka a kan al'amarinmu da shiriyarka."--Qur'an 18:10
- we've arranged to meet at the station <> mun shiryā̀ zā mù hàɗu à tashàr
- arrange for someone to do something <> haɗa wa ko yi wà wani hanyā̀
- can you arrange for me to meet the village head? <> zā kà yi minì hanyàr ganin hākìmī?