Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of case [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar case:
    1. Evidently, that was the case with the psalmist who said to God: “How I do love your law!
      Hakika, haka ya kasance da mai Zabura wanda ya ce wa Allah: “Ina ƙaunar shari’arka ba misali! [2]

    2. This should be the case even if he is a family member.
      Ya kamata mu yi nisa da shi ko da shi danginmu ne. [3]

    3. In our case, we are on the threshold of the promised earthly Paradise.
      A yanayinmu, muna bakin ƙofar Aljannar da aka yi mana alkawarinta a nan duniya. [4]

    4. For example, in the case of a husband who is an unbeliever, submitting to his headship in all matters that would not mean violating God’s laws or principles may well yield the marvelous reward of her being able to ‘save her husband.’
      Alal misali, idan maigidan marar bi ne, idan ta yi masa biyayya bisa ga al’amuran da ba su kauce wa dokokin Allah ba ko kuma ka’idodinsa, za ta samu ladar ta ‘ceci mijinta.’ [5]

    5. However, in their case, water baptism is a public demonstration that they have made a personal dedication to God in prayer.
      Amma, baftismar da suka yi a cikin ruwa ta nuna a fili cewa sun keɓe kansu cikin addu’a ga Allah. [6]

    6. This is the case because we adhere to the Bible and share in dispensing its message.
      Haka yake saboda muna yin biyayya da Littafi Mai Tsarki kuma muna yin wa’azi. [7]

    7. 54:11, 17) That promise has proved reliable in the case of Jehovah’s people throughout the earth during these “last days.”
      54:11, 17) Hakan ya zama gaskiya a batun mutanen Jehobah a dukan duniya a cikin waɗannan “kwanaki na ƙarshe.” [8]

    8. If that is the case, show special consideration, always being kind and pleasant.
      Idan haka ne, ka yi la’akari sosai, kana kirki koyaushe kuma kana abubuwa da za su sa mutane su amince da kai. [9]

    9. Even if that was the case, it took loyalty to God as well as courage in order for Nathan to speak to the king as he did.
      Ko idan hakan gaskiya ne, Nathan yana bukatar ya kasance da aminci ga Allah da kuma gaba gaɗi don ya yi wa sarki magana haka. [10]

    10. In this case Jesus instituted a commemorative meal —a meal that would serve as an aid to memory, helping his disciples to preserve the remembrance of the deeply significant events of that momentous day.
      A wannan batun Yesu ya kafa jibi na tunawa da shi—jibi da zai taimaka wajen tunani, ya taimaka wa almajiransa su tuna da abu mai muhimmanci ƙwarai na wannan babbar rana. [11]

    11. As was the case during the last days of Judah, “the last days” of the present system of things is no time to seek “great things,” such as wealth, prominence, or material security. —2 Timothy 3:1; 1 John 2:17.
      Yadda yake a kwanaki na ƙarshe na zamanin Yahuda, “kwanaki na ƙarshe” na wannan zamanin ba lokaci ba ne na neman “manyan abu” kamar arziki, matsayi, ko kuma abin duniya.—2 Timothawus 3:1; 1 Yohanna 2:17. [12]

    12. This would no longer be the case.
      Wannan ba zai ƙara zama haka ba. [13]

    13. What if Jehovah were to withdraw his spirit from you, as he did in the case of King Saul?
      Idan Jehobah ya janye ruhunsa daga gare ka fa, kamar yadda ya yi wa Sarki Saul? [14]

    14. Consider what happens in Jesus’ case the very next day.
      Yi la’akari da abin da ya faru da Yesu washegari. [15]

    15. (Luke 10:2) Since that was true nearly 2,000 years ago, what is the case today?
      (Luka 10:2) Tun da wannan gaskiya ne kusan shekara 2,000 da ta shige, yaya yanayin yake a yau? [16]

    16. 9. (a) How did David’s case differ from that of King Hezekiah?
      9. (a) Ta yaya yanayin Dauda ya bambanta da na Sarki Hezekiah? [17]

    17. In either case, the need for pressing on to maturity is clear. —Philippians 3:16; Hebrews 6:1.
      Ko yaya dai, bukatar ci gaba zuwa manyantaka na bayyane.—Filibbiyawa 3:16; Ibraniyawa 6:1. [18]

    18. He tells Hosea: “Go once again, love a woman loved by a companion and committing adultery, as in the case of Jehovah’s love for the sons of Israel while they are turning to other gods.” —Hosea 3:1.
      Ya gaya wa Hosea: “Je ka, har wa yau, ka ƙaunaci mace ƙaunataciyar mijinta amma mazinaciya, kamar yadda Ubangiji ya ke ƙaunar ’ya’yan Isra’ila, ko da sun juya ga bin waɗansu allohi.”—Hosea 3:1. [19]

    19. The stress brought on a painful case of shingles.
      Hakan ya jawo mini wani ciwo da ake kira shingles. [20]

    20. If that is the case, take heart!
      Idan haka ne, kada ka yi sanyin gwiwa! [21]

    21. 6, 7. (a) How did Jehovah magnify his loving-kindness in Lot’s case?
      6, 7. (a) Ta yaya Jehovah ya ɗaukaka ƙaunarsa ta alheri a batun Lutu? [22]

    22. We knew that we would lose the case, but we realized that a great witness would result.
      Ko da yake mun san cewa ba za mu yi nasara ba amma mun sa mutanen sun ji wa’azi. [23]

    23. If that is true in your case, why not seek the help of an experienced Christian who knows you well?
      Idan haka kake, ka nemi taimakon Kirista da ya manyanta da ya san ka da kyau. [24]

    24. In any case, we should be able to leave each door with peace in our hearts, regardless of how people treat us.
      Hakan yana nufin cewa, ko da mai gidan ya yi mana baƙar magana, ya kamata mu bar gidan da kwanciyar hankali. [25]

    25. Singleness was an advantage in his case.
      Yanayinsa na marasa aure ya taimaka masa ya cim ma hidimarsa sosai. [26]


Retrieved July 6, 2019, 9:01 pm via glosbe (pid: 9153)